fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Bashi

Bashin da ake bin Najeriya ya kai Naira Tiriliyan 32.92>>NBS

Bashin da ake bin Najeriya ya kai Naira Tiriliyan 32.92>>NBS

Siyasa
Hukumar kididdiga ta kasa, NBS ta bayyana cewa, bashin da aks bin Najeriya yakai Naira Tiriliyan 32.92.   Hukumar ta bayyana hakane a cikin sanarwar data fitar dake kunshe da bayanin basukan da ake bin Najeriya a shekarar 2020.   Rahoton yace bashin Jimullar wanda gwamnatocin jihohi dana Tarayya suka ciyone. Yace bashin Tiriliyan 12.71 an ciyoshine daga kasashen waje yayin da ma Naira Tiriliyan 20.21 an ciyoshine daga ciki kasa. According to the bureau, Nigeria’s total public debt showed that N12.71 trillion or 38.60 per cent of the debt was external, while N20.21 trillion or 61.40 per cent of the debt was domestic. “Further disaggregation of Nigeria’s foreign debt showed that 17.93 billion dollars of the debt was multilateral, 4.06 billion dollars was bilat...
Gwamnatin tarayya ta ware tiriliyan 3.12 dan biyan bashi

Gwamnatin tarayya ta ware tiriliyan 3.12 dan biyan bashi

Siyasa
Gwamnatin tarayya ta bayyana ware tiriliyan 3.12 daga kasafi  kudin shekarar 2021 dan biyan basukan da ake bin kasar.   Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne ya bayyana haka a yayin gabatar da kasafin kudin shekarar 2021 a gaban majalisun tarayya a Ranar Alhamis,  9 ga watan October inda ya jaddada aniyar gwamnatinsa na biyan bashin da ake bin kasar. Shugaban yace wannan kari ne na 445.57 akan kudin da aka ware na biyan bashi a kasafin kudin shekarar da ta gabata, da aka ware Tiriliyan 2.68   Shugaban yace za'a biya bashin cikin gida da Tirliyan 2.183 yayin da za'a biya bashin kasashen waje da Biliyan 940.89.   “We remain committed to meeting our debt service obligations.   “Hence, we have provisioned N3.12 trillion for this in 2021, represen...
Cikin Bashin da gwamnati ta ciwo,Ana Bin Kowane Dan Nijeriya Naira Dubu 155

Cikin Bashin da gwamnati ta ciwo,Ana Bin Kowane Dan Nijeriya Naira Dubu 155

Siyasa, Uncategorized
Ofishin kula da basuka na kasa (DMO) ya ce yawan basukan da ake bin Nijeriya ya karu zuwa tiriliyan 31 a watan Yuni, 2020.   Ofishin ya ce basukan za su karu a bana saboda rancen da kasar ke nema daga kasashen duniya. Bashin da aka karbo daga Asusun Lamuni na Duniya (IMF) da sauransu ne suka sa yawan bashin karuwa zuwa Naira tiriliyan 31.   Ana ganin yawan bashin zai karu a bana saboda rancen da za a karbo daga hukumomin kasashen duniya.   -Buhari: Zuwa watan Maris 2020, bashin ya kai tiriliyan N28.6 wanda ya kunshi dukkannin basukan Gwamnatin Tarayya, Jihohi da Birnin Tarayya.   A baya-bayan nan yawan bashin ya kai tiriliyan N31.009 ya kai Dala biliyan 85.897, yayin da tiriliyan N28.628 na watan Maris ya kai biliyan N79.303.  ...
Yawancin wanda aka baiwa bashin TraderMoni sun sha sun ci banza ne>>Gwamnati

Yawancin wanda aka baiwa bashin TraderMoni sun sha sun ci banza ne>>Gwamnati

Siyasa, Uncategorized
Me kula da NSIP ta Gwamnatin jihar Kwara ta koka kan yanda mutane basa son biyan bashin sana'a na TraderMoni da aka basu.   Hajiya Bashira Abdulrazaq Sanusi ta bayyana cewa hakan bai kamata ba yanda mutane ke nuna halin ko in kula da duk wani abu da ya fito daga hannun gwamnati suna ganin na Bagas ne zasu samu. Tace mutane Dubu 10 ne aka baiwa tallafin jimullar kudi Biliyan 1.3 a jihar,  tace kudin an baiwa kananan 'yan Kasuwa Dubu 10 ne dan su kara jari. Sannan kuma akwai tsarin da idan sun kammala biya za'a basu wani Dubu 50.   Saidai tace matsalar da aka samu su kansu wanda suka yi aikin bayar da bashin basu da cikakkun bayanan  wanda suka baiwa bashin.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da amincewa da sharadin kwace iko da wani yankin kasarnan idan ta kasa biyan China bashin data karba

Gwamnatin tarayya ta tabbatar da amincewa da sharadin kwace iko da wani yankin kasarnan idan ta kasa biyan China bashin data karba

Siyasa
A zaman tattunawar da aka yi tsakanin majalisa da gwamnatin tarayya, Ministan Sufuri,  Rotimi Amarchi da Minitar Kudi da tsare-tsaren kasafin Kudi, Zainab Shamsuna Ahmad sun tabbatar da sharadin baiwa kasar Chaina iko da wani sashe na kasarnan idan Najeriya ta kasa biyan bashin da zata karbo daga kasar.   Bashin dai za'a yi amfani dashine wajan gina Titunan jirgin kasa a fadin Najeriya wanda sharuddan karbar bashin suka jawo cece-kuce.  Hutudole ya fahimci shugaban kwamitin majalisar dake kula da bin ka'idar karbar Bashi, Nicholas Ossai yayi gargadin cewa wakilan gwamnatin da suka sakawa sharadin hannu basu san abinda ya kunsa ba. Ya bayyana cewa bawai da gwamnatin APC suke fada ba ko kuma bashin da za'a karbo daga kasar China ba amma irin wannan ya zama dabi'ar wakilan g...
Najeriya na shirin sake karbo bashin dala Biliyan 3 daga China

Najeriya na shirin sake karbo bashin dala Biliyan 3 daga China

Siyasa
Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa, Najeriya na shirin sake karbo bashin Dala Biliyan 3 daga kasar China.   Ya bayyana hakane a yayin da gidan talabijin na Channels ke hira dashi inda yace sai da ya gargadi majalisa kada ta binciki maganar bashin. Yace dalilinsa kuwa idan aka ci gaba da binciken Najeriya zata iya rasa bashin Biliyan 3 da take nema daga China wanda za'a gina titin jirgin kasa daga Maiduguri zuwa Fatakwal.   Yace saikace ba majalisar ce ta amince a karbo bashin ba da yanzu kuma ta fito take bayyana kin amincewa dashi.
Gwamnati ta kashe Tiriliyan 1.25 wajan biyan bashi cikin watanni 5>>Ministar Kudi

Gwamnati ta kashe Tiriliyan 1.25 wajan biyan bashi cikin watanni 5>>Ministar Kudi

Siyasa
Ministar Kudi, Zainab Shamsuna Ahmad ta bayyana cewa gwamnati ta kashe tiriliyan 1.25 wajan biyan bashin da Najeriya ta ciwo daga watan Janairu zuwa Mayu na wannan shekarar.   Yawan bashin dake kan Najeriya ya kai Naira Tiriliyan 33 ko kuma Dala Biliyan 86. Ta bayar da bayaninne a jiya, Juma'a yayin fitar da bayanan hadahadar kudin da suka gudana na gajeren zango.    
Bankin Afrika ya baiwa Najeriya rancen dala miliyan 288

Bankin Afrika ya baiwa Najeriya rancen dala miliyan 288

Uncategorized
Bankin raya kasashen Afrika na AFDB ya ce ya baiwa Najeriyar rancen dala miliyan 288 a ‘yan tsakanin nan don taimakawa kasar farfadowa daga illar da annobar COVID-19 ta yiwa tattalin arzikinta.     Gabanin ikirarin bankin na AFDB ko a watan jiya ministar tattalin arzikin Najeriyar ta bayyana yiwuwar tattalin arzikin kasar ya fuskanci koma baya da kashi 9 sanadiyyar annobar ta COVID-19 da ta tilasta kulle muhimman sassan kasuwanci da tattalin arziki baya ga farashin danyen man fetur da ya fadi a kasuwar duniya.   Ko cikin watan Afrilu Najeriyar mafi karfin tattalin arziki a Nahiyar Afrika sai da ta karbi makamancin lamunin farfado da tattalin arzikin daga asusun bada lamuni na duniya IMF da yawansa ya kai dala biliyan 3 miliyan dari 4.
Tseratar da ayyikan Mutane Miliyan 20 da kuma fadawa matsin tattalin arzikine yasa muka amincewa Buhari karbo bashin Biliyan 5.5>>Sanatoci

Tseratar da ayyikan Mutane Miliyan 20 da kuma fadawa matsin tattalin arzikine yasa muka amincewa Buhari karbo bashin Biliyan 5.5>>Sanatoci

Siyasa
Kakakin majalisar dattijai, Ahmad Lawal ya bayyana cewa kokarin tseratar da ayyukan mutane Miliyan 20 da tseratar da Najeriya daga fadawa matsin tattalin arzikine yasa suka amincewa shugaba Buhari ya karbo Bashin Dala Biliyan 5.5.   Shugaban kasa Muhammadu Buhari a watan Mayu ya aikewa da majalisar bukatar ciwo bashin wanda kuma a watan Yuni suka amijce masa. Sanata Lawal yace bawai wata manuface tasa suka amicewa shugaba Buhari ya karbo bashinba, sun cewa idan ba'a karbo bashina, Najeriya zata shiga wani Hali. Sannan ba duka bashin daya nema suka bashi ba, akwai Dala Biliyan 1.5 da ya nema dan baiwa Gwamnoni Tallafi wanda basu ga amfanin hakan ba kuma basu amince masa ba.
Dole fa a yafe mana Bashi>>Shugaba Buhari ya sake nanatawa Majalisar dinkin Duniya

Dole fa a yafe mana Bashi>>Shugaba Buhari ya sake nanatawa Majalisar dinkin Duniya

Siyasa
Shugaban kasa, Muhammafu Buhari ya sake nanatawa shuwagabannin Duniya cewa dolene fa a yafewa kasashe matalauta bashin da kungiyoyin bada lamuni da kasashen Duniya ke binsu.   Shugaban ya bayyana hakane a taron majalisar Diniin Duniya da aka yi ta fasahar Yanar gizo a yau wanda ya samu halartar kasashen Duniya daban-daban. Shugaban a yayin da yake bayani a wajan taron ya jawo hankalin kasashe masu karfi da cewa su taimakawa kasashe matalauta, kamar yanda hutudole ya jiwo a sanarwar da me magana da yawun shugaban kasar, Femi Adesina ya fitar ta bayan taro.   Shugaban ya bayyana cewa kada kasashe masu arziki su rika tunanin kansu kawai, akwai bukatar hada kai a wannan lokaci dan tseratar da Al'ummar Duniya.   Shugaban yace akwai bukatar bayar da tallaf...