fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Tag: Bashin Gwamnatin tarayya

Da gaske gwamnatin Najeriya za ta ba da bashi ta hannun ƙungiyar Izala?

Da gaske gwamnatin Najeriya za ta ba da bashi ta hannun ƙungiyar Izala?

Uncategorized
Wani saƙo da ake yaɗawa ta dandalin WhatsApp ya buƙaci mutane su yi rajistar neman bashin kuɗi daga Gwamnatin Tarayyar Najeriya.   Saƙon ya yi ikirarin cewa za a bayar da bashin ne ta hanyar ƙungiyar addinin Musulunci ta Izala tare da sahalewar Shiekh Dakta Bashir Aliyu Umar, Babban Limamin Masallacin Al-Furqan da ke Jihar Kano. Kamar yadda aka rubuta a saƙon: "Ku yi kokari kuyi apply loan ne da gwamnatin najeriya zata bayar karkashin kuniyar IZALA. Sannan ku turawa yan uwa musulmai link din www.manaraabp.com."   Saƙon ya ci gaba da cewa: "Wannan shine kadai ingantaccen Link din saboda haka idan aka samu wani sabanin wannan to kada ayi amfani dashi. kuma ya samu sahalewa ne daga Babban Malami DR. BASHIR ALIYU UMAR (ALFURQAN)."   Mene ne gas...