fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Bashir Ahmad

Ka tsaya a inda kake, bama bukatar ka>>Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya gayawa FFK

Ka tsaya a inda kake, bama bukatar ka>>Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya gayawa FFK

Siyasa
Hadimin shugaban kasa,Bashir Ahmad ya mayarwa da tsohon Ministan Sufurin jiragen sama,  Femi Fani Kayode martani kan cewar da yayi har yanzu yana PDP.   An ga wani Bidiyo da gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ke cewa Ministan ya koma APC, amma a martaninsa, FFK ya bayyana cewa har yanzu yana PDP.   Da yake mayar masa da martani, Bashir ya bayyana cewa FFK ya tsaya a inda yake dan kuwa basa bukatarshi.   Ya kara da cewa, Mutumin da ya gayawa Duniya cewa baya sonka shine zaka yadda ya shigo gidanka? Though we have had meetings across party lines and we are in a season of political consultation I have not left the PDP.   Please stay in your lane, sir.
Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya taya matarsa murnar zagayowar ranar haihuwarta

Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya taya matarsa murnar zagayowar ranar haihuwarta

Siyasa
Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya taya matarsa, Naeema murnar zagayowar ranar haihuwarta.   A sakon da ya fitar ta shafinsa na Twitter ya bayyana cewa, ina tayaki murnar zagayowar ranar haihuwarki babbar abokiyata, Matata. Ya jaddada soyayyarsa gareta da kuma fatan Alheri. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1331981086298083335?s=19 Happy birthday to my special person, my friend (the best), my wife, @naeeemah_x. I am glad about everything that happened in my life because it led me straight to you. I am deliriously in love with you and always I will be. More amazing years and lots of loves, Hany. ♥︎❤️♥︎
Ba gaskiya bane cewa gwamnati zata rika biyan tubabbun Boko Haram Dubu 150 duk wata>>Hadimin Shugaban kasa, Bashir Ahmad

Ba gaskiya bane cewa gwamnati zata rika biyan tubabbun Boko Haram Dubu 150 duk wata>>Hadimin Shugaban kasa, Bashir Ahmad

Siyasa
Hadimin shugaban kasa dake bashi shawara kan kafafen sadar war zamani, Bashir Ahmad ya bayyana cewa maganar wai gwamnatin tarayya zata rika biyan tubabbun Boko Haram Naira Dubu 150 duk wata ba gaskiya bane.   A sakon da ya fitar ta shafinsa na sada zumunta, Bashir Yace duk wanda aka ga ya yada wannan labari a tambayeshi ya bada hujja.   “FAKE NEWS ALERT: The Federal Government is NOT planning to start paying repented Boko Haram members N150,000 monthly, the story is baseless and should be regarded as the usual fake news. When you see it here or on WhatsApp, ask the poster to provide a credible source of the story,” Mr Ahmad said.
‘Yansanda basu gayyaci Rahama Sadau ba>>Hadimin Shugaban kasa,  Bashir Ahmad

‘Yansanda basu gayyaci Rahama Sadau ba>>Hadimin Shugaban kasa, Bashir Ahmad

Siyasa
Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya bayyana cewa 'yansanda basu gayyaci Rahama Sadau ba kamar yanda ake kawo Rahoto.   Yace kawaiwai shugaban 'yansandan ya bada umarnin a kula kada lamarin ya kawo tashin hankula ne. When you come across the letter read it carefully, nowhere the Police invited Rahama Sadau or anybody over the ‘controversial pictures’, as reported by many of our media outlets. Clear MISLEADING headlines.
Anya wasu daga cikin masu zanga-zangar SARS ba wanda suka fadi zaben 2019 bane?>>Hadimin Shugaban kasa, Bashir Ahmad

Anya wasu daga cikin masu zanga-zangar SARS ba wanda suka fadi zaben 2019 bane?>>Hadimin Shugaban kasa, Bashir Ahmad

Siyasa
Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya mayarwa da dan gidan Atiku Abubakar,  Aliyu marta i kan cewar da yayi zanga-zangar SARS ba kawai akan gyaran hukumar 'yansanda bane.   Bashir yace ya ga irin wannan rubutu daga wasu da dama, yace ya kamata a yi karin bayani kan wannan magana kada asa su fara tunin wasu daga cikin masu zanga-zangar wanda suka fadi zabene a 2019. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1316423543614251008?s=19 “The #EndSARS [protest] is beyond police reform”, I have seen a similar utterance from many on this app, kindly elaborate, don’t make us assume that some behind the protests are the 2019 elections losers, who now concluded that they have no any chance at the polls but revolution.
Bani da hannu a dakatarwar da Gwamna Ganduje yawa Dawisu>>Hadimin Shugaban kasa, Bashir Ahmad

Bani da hannu a dakatarwar da Gwamna Ganduje yawa Dawisu>>Hadimin Shugaban kasa, Bashir Ahmad

Siyasa
A jiyane bayan caccakar da hadimin gwamnan Kano, Salihu Tanko Yakasai yawa gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta jawo cece-kuce gwamnan jihar, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya dakatar dashi.   Dakatarwar ta dauki hankula sosai inda wasu suka goyi bayanshi, wasu kuwa suka ce bai yi daidai ba.   Saidai wasu sun rika zargin hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad da hannu a dakatar da Dawisu, zargin da Bashir ya karyata.   Bashir wanda shima daga Kano ya fito ya bayyana a shafinsa na sada zumuntar Twitter cewa bashi da hannu a dakatar da Abokinsa, Salihu Tanko Yakasai kuma abokai ne su da suka dade tare ba tun yanzu ba.   https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1315412795538771969?s=19   Don’t have a hand in what happened to my brother Sa...
Bidiyo:Yanda akawa Nazir Sarkin Waka Ruwan kudi a bikin Hadimin shugaban masa, Bashir Ahmad

Bidiyo:Yanda akawa Nazir Sarkin Waka Ruwan kudi a bikin Hadimin shugaban masa, Bashir Ahmad

Nishaɗi
Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya walafa bidiyon yanda ya cashe a wajan bikin hadimin shugaban kasa,Bashir Ahmad da Amaryarsa, Naeema  a Kano.   Nazir ya saka Bidiyon a shafinsa na Instagram inda ya bayyana yanda aka rika masa Liki. https://m.youtube.com/watch?v=H8epl3GzaBQ https://www.instagram.com/p/CFuCpsop1iO/?igshid=1nqjhwv7jmwvo
Hotunan Budan Kai na Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad da Amaryarsa, Naeema

Hotunan Budan Kai na Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad da Amaryarsa, Naeema

Nishaɗi
Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya bayyana shagalin biki na karshe da aka yi a bikinsa na budan Kai wanda yace mahaifiyarsa ce ta shirya.   Ya bayyana cewa a wannan shagalin bikine Amaryar tasa, Naeema ta hadu da sauran iyalansu da suka gana. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1310558080883621888?s=19 Ya saka kayatattun hotunan yanda lamarin ya kasance a shafinsa na Twitter inda ya godewa kowa da ya tayashi murna.   Kuna fatan Allah ya bada zaman Lafiya.
Kayatattun hotuna da Bidiyo daga bikin hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad

Kayatattun hotuna da Bidiyo daga bikin hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad

Nishaɗi
A ranar Juma'ar data gabata ne dai aka daura auren hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad da Amaryarsa, Naeema a garin Katsina.   'Yan uwa da abokan arziki sun taru inda suka tayasu murnar wannan rana me muhimmanci a rayuwarsu.   Daga Katsina, an kuma tafi Kano inda aka ci gaba da shagalin biki, An yi Dinner da sauran abubuwan al'ada na biki. Muna tayasu murna. https://www.youtube.com/watch?v=gnwOxhSApDU  
Ban taba ganin Amaryar dake cikin farin ciki kamar tawa ba, Dolene in sota har Abada>>Hadimin Shugaban kasa, Bashir Ahmad

Ban taba ganin Amaryar dake cikin farin ciki kamar tawa ba, Dolene in sota har Abada>>Hadimin Shugaban kasa, Bashir Ahmad

Auratayya
A ci gaba da shagalin bikin hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad da Amaryarsa, Naeema ya bayyana cewa bai taba ganin Amaryar dake cikin Farin ciki irin ta ba.   Bashir ya kara da cewa, dolene ya so amaryar tasa, har Abada. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1310195096172851202?s=19   https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1310217823193530370?s=19