
BIDIYO: Hidimin Shugaban Kasa Bashir Ahmad yayi al’kawarin sada bidiyon Malam Sani Adamu ga Shugaban Kasa Buhari biyo bayan rokon da Dattijon ya aikewa shugaban kasa a wani bidiyo
Wani dadtijo mai suna Sani Adamu ya aike da Kukan neman dauki ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari, inda ya bukaci da a taimaka masa.
Dattijon ya bayyana cewa dan sa ya mutu a soja amma har ya zuwa yanzu babu wani tallafi da aka bashi, duk da cewa a wancan karan matar Shugaban kasa Aisha buhari tai masa al'kawarin gina masa gida, amma a cewar sa har zuwa yanzu ba a gina ba.
Ya kuma bayanna cewa Shine wanda sukai aiki da Buhari a legas a lokacin shugaban kasa na a matsayin soja.
https://twitter.com/Bulamacartoons/status/1262494661664522243?s=20
Bidiyon dattijon wanda wani ya wallafa shi a kafar sada zumunta domin an karar da Hadimin Shugaban kasa Bashir Ahmad, sai gashi Hadimin Shugaban kasa kan Sabbin kafafe ya bayyanna cewa. Ya lura da Sakon.
https://twitter.com/BashirAhmaad/s...