fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Bashir Magashi

Matsalar karancin ma’aikata da kudi ne ke damunmu>>Ministan Tsaro

Matsalar karancin ma’aikata da kudi ne ke damunmu>>Ministan Tsaro

Siyasa
Ministan Tsaro,Bashir Magashi ya bayyana cewa babbar matsalar da ma'aikatarsa ke fuskanta itace ta karancin ma'aikata da kuma kudi.   Ya bayyana cewa abubuwan da suka tattauna kenan da shugaban kasa,Muhammadu Buhari a majalisar zartaswa da a yau Laraba. Yace duk sun tabo maganganun ayyukan da suke na samar da tsaro kuma sun tattauna matsalolin kowane inda yace an samu shawara me kyau kuma akwai fatan cewa kwanannan matsalolin zasu kwaranye.