fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Basur

Alamun da Mutum zai gane Yana Dauke da Basur da yadda zai magance shi

Alamun da Mutum zai gane Yana Dauke da Basur da yadda zai magance shi

Kiwon Lafiya
Dafarko bari mufara magana game da menene basur da kuma Alamominsa kana daga bisani mu bayyana yadda ake magance shi. "A cikin duburar 'dan Adam akwai jijiyoyin jini wadanda wani lokacin suna samun matsatsi da talala mai takurasu. A lokacinda suka samu takurawa da yawa, sai su kumbura. Kumburin wadannan jijiyoyin jini da kara matsi da takura a garesu cikin dubura shi ya ke sa wa kaga wani tsiro ya fito maka a bakin dubura,  wanda jijiyar jini ce. Za ka ji ciwo, ko kai-kayi koma zubar jini. Wannan shi ake cewa BASIR-MAI-TSIRO. Da akwai kuma nau'in Basur mai sanya yawan fitar hutu wato tusa da kuma mai sa cushewar ciki ko yin kashi mai tauri. Wani basir din kuma har yana sa tsatstsagewar dubura yayin fitar bayan gida. Alamomin basur Mutum zai rika fama da wadannan matsalo...