fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Batanci ga Annabi Muhammad (SAW)

Jama’ar garin su yaronnan da yawa Malamin Makarantar Faransa yankan Rago saboda Batanci ga Annabi(SAW)sun masa jana’izar karramawa da sakawa wani titi sunansa

Jama’ar garin su yaronnan da yawa Malamin Makarantar Faransa yankan Rago saboda Batanci ga Annabi(SAW)sun masa jana’izar karramawa da sakawa wani titi sunansa

Uncategorized
Jama'ar garin su matasashi, Abdullakh Anzorov dan shekaru 18 da yawa malamin kasar Faransa Yankan Rago saboda nunawa Daliban sa Zanen batancin da akawa Annabi(SAW) sun karramashi.   Mutanen garin Shalazi dake Chenchen sun yiwa matashin jana'izar karramawa sannan kuma suka sakawa wani titi sunansa.   Ranar 16 ga watan October ne 'Yansandan kasar Faransa suka kashe matashin bayan da yawa malamin makaranta, Samuel Paty yankan Rago.   A kalla mutane 200 ne suka halarci wajan jana'izar kamar yanda kafar BAZA ta ruwaito. Da yawa sun rika kabbara yayin da ake zagaye da gawar matashin a cikin garin kuma an saka masa sunan Zakin Musulunci.   Teenager who beheaded a French school teacher near Paris for showing cartoons of the Prophet Mohammed to hi...
Batanci ga Annabi(SAW): Yancin fadar Albarkin baki na da iyaka>>Shugaban kasar Canada ya nesanta kansa da shugaban Faransa

Batanci ga Annabi(SAW): Yancin fadar Albarkin baki na da iyaka>>Shugaban kasar Canada ya nesanta kansa da shugaban Faransa

Siyasa
Ga dukkan Alamu shugaban kasar Canada, Justin Trudeau baya tare da shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron da ya kare zanan Batancin da mujallar Charlie Hebdo ta yi na batanci ga Annabi(SAW).   Da aka tambayeshi game da 'yancin fadar Albarkacin baki da kuma yanda aka nuna zanen batanci ga Annabi(SAW), Trudeau ya bayyana cewa tabbas suna kare 'yancin fadar Albarkacin baki amma kuma yana da iyaka.   Yace dolene a yi taka tsantsan da abinda za'a fada kada ya cutar ko batawa sauran Al'ummar Duniya. Yace misali ba zaka shiga gidan Kallo da yame cike da mutane ba ka fara ihun wuta-wuta.   Saidai yayi Allah wadai da hare-haren da aka kai a Faransar inda yace suna tare da ita akan wannan.   Al-Arabia ta ruwaito Justin Trudeau na cewa:   “But f...
Da Duminsa:Shugaban Kasar Faransa ya sassauto kan kalaman Batanci ga Annabi(SAW)

Da Duminsa:Shugaban Kasar Faransa ya sassauto kan kalaman Batanci ga Annabi(SAW)

Siyasa
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron da a baya ya goyi bayan batanci ga Annabi(SAW) da aka yi a wani zane da mujallar Charlie Hebdo ta yi a yanzu ya sassauto.   A wata hira da aka yi dashi a gidan Jaridar Aljazeera ya bayyana cewa yanzu ya fahimci cewa zanen Annabi(SAW) da aka yi ya batawa musulmi rai.   Saidai yace hakan ba hujja bace da ya kamata a fake da ita wajan kai hare-hare,  kamar yanda kamfanin dillancin labaran AFP ya bayyana.   #BREAKING French President Emmanuel Macron expressed understanding that cartoons of the prophet Mohammed could shock Muslims, but said that this could never be used to justify violence, in an interview with Al-Jazeera to be broadcast in full on Saturday https://twitter.com/AFP/status/1322525431082504193?s=19
Hotuna:Yanda aka yi Arangama a kasar Ingila tsakanin ‘yansanda da Musulmai da suka fito neman a girmama manzon Allah(SAW) da Allah wadai da kasar Faransa

Hotuna:Yanda aka yi Arangama a kasar Ingila tsakanin ‘yansanda da Musulmai da suka fito neman a girmama manzon Allah(SAW) da Allah wadai da kasar Faransa

Siyasa
Musulmai a Birnin Landan na kasar Ingila su  fito a yau inda suka je ofishin jakadancin Faransa dake Landan din suka yi zanga-zangar neman a girmama Annabi(SAW).   Musulman sun kuma dauki kwalaye da ke bayyana shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron a matsayin shaidani, wasu kuma na kira a gareshi ya girmama manzon Allah(SAW).   Saidai daga baya 'yansanda sun bukaci masu zanga-zangar su watse kuma sun watse din amma an samu kalilan da suka ki tafiya, Hukumar 'yansandan birnin ta sanar da kama mutane 3 a zanga-zangar.   Hakanan kuma ofishin jakadancin kasar Faransar dake Landan ya bayyana cewa kasarsu ba zata canja hali ba kan bayar da 'yancin fadar albarkacin baki ba. Macron has become the focal point of Islamic fury after defending Charlie Hebd...
Musulunci ba Addinin ta’addanci bane:Mesut Ozil yayi Allah wadai da kashe-kashen kasar Faransa

Musulunci ba Addinin ta’addanci bane:Mesut Ozil yayi Allah wadai da kashe-kashen kasar Faransa

Siyasa
Tauraron dan kwallon Kasar Jamus dake bugawa Arsenal wasa, Mesut Ozil ya bayyana Cewa Addinin Musulunci ba addinin ta'addanci bane.   Ya bayyana haka ne a shafinsa na sada zumuntar Twitter inda ya saka Ayar Qurani dake cewa, duk wanda ya kashe rai ba tare da hakki ba, kamar ya kashe dukkan al'umma ne haka duk wanda tseratar da rai, kamar ya tseratar da dukkan Al'umma ne. Suratul Ma'idah 5:32. https://twitter.com/MesutOzil1088/status/1322109242908774401?s=19 Hakan na zuwane bayan da aka samu kashe wani malamin kasar Faransa da ya nunawa dalibansa hotunan zanen batanci da akawa Annabi(SAW).   Hakanan kuma an kashe wasu mutane 3 ta hanyar hari da wuka a birnin Nice na kasar ta faransa a cocin Notre dame.  Shugaban kasar Faransa na ci gaba da shan suka daga kasashen...
Fir’auna ma Tarihi ya zama>>Sarkin Waka ya gayawa Shugaban Faransa

Fir’auna ma Tarihi ya zama>>Sarkin Waka ya gayawa Shugaban Faransa

Siyasa
Tauraron mawakin Hausa kuma jarumin Fina-finan Hausa,  Nazir Ahmad Sarkin Waka ya bayyanawa shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron cewa Fir'auna ma Tarihi ya zama.   Sarkin waka ya rubuta a shafinsa na Instagram cewa, Ku suwa, Karamin Arne, ga ka nan ga me addinin, Firauna ma Tarihi ya zama. https://www.instagram.com/p/CG-Rf4aJZBh/?igshid=1e45k8sd66a6z   Shugaban Faransa na ci gaba da shan suka sosai daga wajan Musulmai saboda Goyon bayan batanci ga Annabi(SAW) da yayi.
Shugaban Kasar Faransa Bai waye ba kuma Musulmai nada damar kashe ‘yan kasarsa>>Tsohon shugaban Malaysia

Shugaban Kasar Faransa Bai waye ba kuma Musulmai nada damar kashe ‘yan kasarsa>>Tsohon shugaban Malaysia

Siyasa
Tsohon Firaiministan Malaysia,  Mahathir Mohamad ya bayyana cewa a shekarun baya, kasar Faransa ta wa Musulmai kisan kiyashi.   Yace dan haka musulman na da ikon ramuwar kisan da aka musu. Yace ya kamata kasar Faransa ta koyawa mutanenta girmama addinin wasu koda kuwa suna da 'yancin fadar albarkacin bakinsu.   Yace baya goyon bayan kisan malamin da aka yi wanda ya nunawa dalibansa hotunan batancin da akawa Annabi(SAW) amma a kowane addini ana samun masu kisan mutane.   Ya kuma zargi shugaban kasar Faransa da cewa mutum ne dake da hali irin na kauyawa wanda bai waye ba.   Shugaba Mahathir ya bayyana hakane ta shafinsa na Twitter amma tuni ya goge sakon. Saidai kasar Faransa ta nemi kamfanin Twitter ya kulle shafin shugaba Mahathir ko kuma a kalle...
Batanci ga Annabi(SAW):Shugaban Faransa yace Hare-haren ba zasu sa su canja halinsu ba

Batanci ga Annabi(SAW):Shugaban Faransa yace Hare-haren ba zasu sa su canja halinsu ba

Siyasa
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya yi tur da kisan wasu mutum uku a wata majami'a da ke Nice da ya bayyana a matsayin ta'addanci na masu ikirarin kishin Islama. Cikin wani jawabi a wajen da lamarin ya faru, shugaban ya ce Faransa na fuskantar suka saboda dabi'unta kuma ba za ta taba mika wuya ga ta'addanci ba. Shugaban kasar zai ninka adadin sojojin da ke ba da tsaro a wuraren taron jama'a domin kare majami'u da makarantu. Wakiliyar BBC ta ce mai gabatar da karar da ta shafi ta'addanci ya kaddamar da bincike. Yan sanda sun bayyana sunan wanda ake zargi da kai harin a matsayin Brahim Aioussaoi (Awisawi), dan asaliin Tunisia mai shekara 21 wanda ya tsallaka Bahar Rum zuwa Italiya a watan da ya gabata.
In Allah ya yadda ba zaka gama da Dumiya Lafiya ba>>Daso Ta Yi Allah wadai da shugaban kasar Faransa

In Allah ya yadda ba zaka gama da Dumiya Lafiya ba>>Daso Ta Yi Allah wadai da shugaban kasar Faransa

Siyasa
Tauraruwar fina-finan Hausa,Saratu Gidado wadda aka fi sani da Daso ta Yi Allah wadai da shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron wanda ya goyi bayan kalaman batanci da akawa Annabi(SAW).   Daso ta shafinta na sada zumunta ta bayyana cewa" Shugaban kasar Faransa kenan, Macron, wanda yayi batanci ga shugaba halittar Duniya gaba daya, Manzon mu Annabin mu(SAW.) Emmanuel Macron insha Allah ba zaka gama da Duniya Lafiya ba. Tsinanne, La'ananne, Allah ya tsine maka Albarka.   https://www.instagram.com/p/CG4FMJ9B8cM/?igshid=iumef71u7jru   Sauran taurarin fina-finan Hausa da suka nuna Soyayyarsu ga Annabi(SAW) a yayin da ake tsaka da wannan lamarin na bata sunan Musulunci sun haka da Nura M. Inuwa. https://www.instagram.com/p/CG3U8zklvFA/?igshid=1gkiwqtthagn7 ...
Kasashen Jamus da Ingila sun goyi bayan Shugaban Faransa, Mujallar Charlie Hebdo ta yiwa Shugaban Turkiyya zanen Batanci saboda yayi Allah wadai dasu kan Batanci ga Annabi(SAW)

Kasashen Jamus da Ingila sun goyi bayan Shugaban Faransa, Mujallar Charlie Hebdo ta yiwa Shugaban Turkiyya zanen Batanci saboda yayi Allah wadai dasu kan Batanci ga Annabi(SAW)

Siyasa
Mujallar Charlie Hebdo ta kasar Faransa da tawa Annabi Muhammad (SAW) zanen batanci ta kuma yiwa shugaba  kasar Turkiyya,  Racep Erdogan zanen batanci.   A mujallar data fito sabuwa, sun yi zanen shugaban Turkiyyan ya daga mayafin wata mata yana leka jikinta. Tuni dai mauhukuntan kasar ta turkiyya suka yi Allah wadai da wannan zanen. Me taimakawa Erdogan kan yada Labarai, Fahrettin Altun yace wannan zanen wani yunkuri ne na yada kiyayya da nuna banbanci da jaridar ke yi.   'most disgusting effort by this publication to spread its cultural racism and hatred'   Shugaba Erdogan yayi allah wadai da mujallar sanna yayi Allah wadai da shugaban kasar Faransa da ya goya mata baya kan zanen Batancin da tawa Annabi(SAW).   Sakataren harkokin wajen k...