fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Batanci ga Annabi(SAW)

Rahama Sadau zata bayyana gaban kotun Shari’ar Musulunci a Kaduna

Rahama Sadau zata bayyana gaban kotun Shari’ar Musulunci a Kaduna

Nishaɗi
Ga dukkan alamu tauraruwar fina-finan Hausa,Rahama Sadau zata bayyana a gaban kotun shari'ar Musulunci dake Kaduna bisa zargin batanci ga Annabi(SAW).   A baya Rahotanni sun bayyana cewa 'yansanda na kan Bincike Rahama Saboda saka wasu hotuna da suka jawo aka yi batanci ga Annabi(SAW).   A wata sanarwa da aka fitar wadda ta samu sa hannun Lawal Muhammad Gusau, shugaban wata kungiya masu ikirarin kishin Addinin Islama suka fitar, sun bayyana wasu sharuda da Rahama zata cika kamin ta kare kanta.   Sanarwar ta bayyana cewa kararta da aka kai bashi da alaka da kundin tsarin mulkin Najeriya, saidai Kur'ani da hadisin manzon Allah(SAW).   Dolene Lauyanta ya zama Musulmi: Dalili kuwa kararta da aka yi ba akan kundin tsarin mulkin Najeriya bane, akan sha...