fbpx
Monday, May 23
Shadow

Tag: Batsari

Ba gaskiya bane ikirarin da Sojoji suka yi cewa sun kashe ‘yan Bindiga>>Mutanen Katsina

Ba gaskiya bane ikirarin da Sojoji suka yi cewa sun kashe ‘yan Bindiga>>Mutanen Katsina

Tsaro
Wata kungiya a karamar hukumar Batsari dake jihar Katsina ta masu kishin ci gaban karamar hukumar, BALDF ta karyata ikirarin sojojin Najeriya kan harun da aka kai kauyen 'yar Gamji na karamar hukumar.   Kungiyar tace maharan sun kammala kashe mutane inda suka kashe kauyawan 18 kuma suka tafi ba tare da turjiya daga sojojin ba.   Saidai a sanarwar da me magana da yawun Rundunar tsaro ta kasa, Janar John Enenche ya bayyana cewa sojoji sun yi hanzarin zuwa wajan harin inda suka fafata da 'yan bindigar suka kashe 46 daga ciki, wasu kuma suka tsere da taunukan Bindiga.   Saidai shugaban kungiyar BALDF ta Batsari,  Sani Muslim ya bayyana cewa ikirarin sojojin ba gaskiya bane dan kuwa ko dan ta'adda daya ba'a kashe ba.   Yace sojojin ya kamata su rika n...