fbpx
Thursday, June 8
Shadow

Tag: Bauch al’bashi

Gwamnan Bauchi ya ba da umarnin biyan albashi

Gwamnan Bauchi ya ba da umarnin biyan albashi

Siyasa
Gwamnan jihar Bauchi, Sen. Bala Mohammed, ya amince da biyan albashin watan mayu ga ma’aikatan jihar kafin biki Eid-el Fitir. Babban Mataimakin  na musamman kan harkar yada labarai, Muktar Gidado ne ya bayyana hakan a ranar Lahadi. Ya ce Gwamna ya umarci babban jami'i akanta janar na jihar da ya tabbata an biya al'bashin nan da 20 ga watan mayu. Ya bada umarnin biyan al'bashin ne don baiwa ma'aikata ciki har da wadanda ke karban fansho damar murnar bikin sallah Eid-el Fitr. Ya kuma umarci al'ummar jihar su cigaba da bin matakan kariya game da cutar corona.