fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Bauchi Sallah

Hotunan yadda aka gudanar da Sallar Eid a Jihar Bauchi

Hotunan yadda aka gudanar da Sallar Eid a Jihar Bauchi

Uncategorized
Duk da sanarwar da mai Al'farma sarkin musulmi yayi, sai dai an samu wasu sunyi sallar Eid a yau Asabar a sakamakon ikrarin ganin wata da suka bayyana sunyi a daran ranar Juma'a. Wannan hotunane da wani mabiyin kafar sada zumunta Rajjau A Manga ya wallafa inda ya bayyana cewa yau suke Sallar Eid a Bauchi. https://twitter.com/Rajjau1/status/1264120007589597186?s=20 Sai dai an samu masu daukan Azumin a jihar ta Bauchi yayin da wasu ke gudanar da shagul-gulan sallar a wannan rana ta Asabar.