fbpx
Monday, October 26
Shadow

Tag: Bauchi

Ji Abinda Gwamnan Bauchi yawa matasa da suka yi dafifi a kofar Rumbun Ajiye tallafi  Coronavirus/COVID-19 suka ce sai sun kwashi Rabonsu

Ji Abinda Gwamnan Bauchi yawa matasa da suka yi dafifi a kofar Rumbun Ajiye tallafi Coronavirus/COVID-19 suka ce sai sun kwashi Rabonsu

Siyasa
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad ya bada labarin yanda ta kaya a jihar sa bayan da matasa suka yi dadifi a wajan da aka ajiye kayan Abinci na tallafin Coronavirus/COVID-19 sukace sai sun kwasho Rabonsu.   Gwamnan yace, yana jin haka sai ya aika da wakilinsa yace ya je ya budewa matasan runbun.   Koda ya bude sai matasan suka ga wayam. Gwamnan yace babu komai saboda sun riga sun rabawa mutane kayan Abincin. Yace tuna wancan lokaci ya kafa kwamiti me kargin gaske na rabon kayan tallafin Coronavirus/COVID-19 wanda shi ya shugabanta.   Today, hoodlums attempted a raid on the #COVID19 palliative warehouse in Bauchi State. My Chief of Staff was informed and he ordered the warehouse to be opened. They saw it was empty, and they turned back. And that’s because w
PDP ta lashe dukkan kujerun kananan hukumomi A Jihar Bauchi

PDP ta lashe dukkan kujerun kananan hukumomi A Jihar Bauchi

Siyasa
Jam’iyyar PDP mai mulki a jihar Bauchi ta lashe dukkan kujerun shugabannin kananan hukumomi da aka gudanar a ranar Asabar a jihar. Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Bauchi (BASIEC), Alhaji Dahiru Tata, ne ya sanar da hakan a ranar Lahadi a Bauchi yayin bayar da Takaddun Shaida ga zababbun shugabannin. A cewar sa, An gudanar da zaben cikin nasara cikin kwanciyar hankali kuma jam'iyyar PDP ce ta lashe dukkan kujerun shugabannin kananan hukumomi 20 da kansiloli 323 a jihar . Shugabannin da aka zaba sune: Yusuf Garba, Mohammed Baba-Ma'aji, Illiya Habila, Waziri Ayuba da Mahmood Bello. Haka kuma zababbun sun hada da Muhammed Suleiman, Babayo Kasuwa, Dayiabu Kariya, Mohammed Saleh da Abdullahi Maigari. Abdullahi Kuda, Garba Musa, Abubakar Misau, Mamuda Hassan da Mahmu
Zanga-Zangar SARS: ‘Yan Kudu na min barzanar Kisa>>Diyar Gwamnan Bauchi

Zanga-Zangar SARS: ‘Yan Kudu na min barzanar Kisa>>Diyar Gwamnan Bauchi

Siyasa
Diyar gwamnan jihar Bauchi, Fatima Bala Muhammad da a jiya ta caccaki masu cewa bata yi magana akan zanga-zangar SARS ba, tace an aikata mata barazanar kisa.   Tace ta taahi da safe kawai sai taga barazanar Kisa da bakaken kalamai dake mata fatan Allah yasa bakin ciko ya kasheta, wasu kuma na fatan Allah yasa ta kashe kanta.   Saidai ta bayyana cewa ta basu amsar cewa tana musu fatan Alheri kuma idan basu da lafiyane Allah ya basu Lafiya hakanan kuma ba da hakane Najeriya zata gyaru ba.   Daughter of Bauchi Governor, Fatima Zara Bala Mohammed has reacted to the backlash she received from social media users for calling out people critizing her for not raising her voice in the #EndSARS protests against police brutality. Read Here   Taking
Wasunku basu da Tunani>>Diyar Gwamnan Bauchi ta mayarwa masu cewa ta ki magana kan zanga-zangar SARS martani

Wasunku basu da Tunani>>Diyar Gwamnan Bauchi ta mayarwa masu cewa ta ki magana kan zanga-zangar SARS martani

Siyasa
Diyar gwamnan Bauchi, Fatima Bala Muhammad ta mayarwa masu kiranta da cewa bata yi magana akan zanga-zangar SARS ba martanin cewa wasu daga cikinsu basu da tunani.   Fatima ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta. Tace ta yi magana akan lamarin kuma iya bakin kokarinta akai a zahiri.   Tace yawanci basu san me mutun ke damuwa dashi ba zasu zo su karawa mutum matsala. Tace ga duk wanda yake da wata tambaya ya je ya tambayi mahaifinta ba ita ba.   Ta kuma bada labarin yanda wata kawarta ke caccakarta da cewa tana amfani da kudin babanta tana yanda ta ga dama, tace mutane su yi hankali ba duka wanda ke tare dasu bane abokai na gari.   "Nope! Not today! I ma not the one! Not at all. Some of you think with your asses! Please if you want to be st...
Jihar Bauchi ce ta fi kowace jiha a Najeriya yanayin wahalar Rayuwa>>Bincike

Jihar Bauchi ce ta fi kowace jiha a Najeriya yanayin wahalar Rayuwa>>Bincike

Siyasa
Wani bincike da wani kamfanin WellNewMe dake kula da kimiyyar Lafiya a Najeriya ya gudanar ya bayyana cewa jihar Bauchi ce ke da muhalli mafi muni da za'a iya rayuwa a cikinsa a Najeriya.   Binciken wanda aka yi shi saboda ranar kula da lafiyar kwalwalwa yayi amfani da wasu bayanai da suka shafi Rashawa, Aikin yi, kyawun kiwon lafiya, kisan kai, laifuka da gurbacewar muhalli kafin a kai ga wannan matsaya. Yawanci jihohin Arewa ne a gaba-gaba in banda jihar Cross-River da ta zo ta 7 da kuma Ebonyi da ta zo ta 12 wajan munin rayuwa, kamar yanda kamfanin dillancin labaran Najeriya,NAN ya ruwaito.   Hakanan an bayyana jihar Anambra da kuma Ogun da take bin bayanta a matsayin jihohib da suka fi Muhallin kyawun rayuwa a Najeriya.   Bauchi has emerged as th...
Gwamna Bala ya mayar da Sarkin Misau karagar Mulki

Gwamna Bala ya mayar da Sarkin Misau karagar Mulki

Uncategorized
Gwamnan Bauchi Bala Mohammed Kaura ya mayar da Sarkin Misau Alhaji Ahmed Suleiman karagar mulki. Sakataren gwamnati jihar Bauchi ne ya mika wa sarkin takardar mayar da shi mulki da kuma yi masa rakiya zuwa fadar sa. A watan Yuli da ya gabata aka dakatar da shi sakamakon tashin hankali da aka samu a yankin tsakanin manoma da makiyaya da ya yi sanadiyyar mutuwar aƙalla mutum tara da jikkata wasu da dama. Sarkin Misau dai na daga cikin manyan sarakunan gargajiya a jihar ta Bauchi. A 2015 ne dai aka naɗa Alhaji Ahmad Sulaiman Sarkin Misau, bayan rasuwar Sarki Muhammadu Manga.
Yan Fashi sun kashe magidanci a daren jiya a Bauchi

Yan Fashi sun kashe magidanci a daren jiya a Bauchi

Tsaro
A daren jiya, wasu 'yan Fashi suka je gidan Hassan Sani Jama'are wanda ke Bauchi inda suka caka masa wuka wanda yayi sanadiyyar mutuwarsa.   Marigayin ya rasu a gaban iyalansa bayan faruwar lamarin. Hadimin gwamnan Kano, da aka dakatar, Salihu Tanko Yakasai wanda ya bayyana cewa Marigayin Mijin kanwarsa ne yayi fatan a Sakashi cikin addu'a. A sakon da ya fitar ta shafinsa na Twitter ya rubuta kamar haka: https://twitter.com/dawisu/status/1315552946315317249?s=19 Inna Lillahi Wa Inna Ilaihirrajiun. Last night, my brother in law Hassan Sabo Jamaare (husband to my younger sister Zulai, same mum & dad) was stabbed by armed robbers in front of his house in Bauchi, & died in front of his wife & kids. Kindly include him in ur prayers pls.   Muna fata...
Hotuna da Bidiyo: Uwargidan gwamnan Bauchi ta shirya masa liyafar cika shekaru 62

Hotuna da Bidiyo: Uwargidan gwamnan Bauchi ta shirya masa liyafar cika shekaru 62

Siyasa
Uwargidan gwamnan jihar Bauchi, Hajiya A'isha Bala Muhammad ta shiryawa mijin nata liyafar murnar zagayowar ranar haihuwarsa inda ya cika shekaru 62.   A wani sakon bisiyo da ta wallafa a shafinta na sada zumunta ta yiwa mijin nata godiya bisa irin rikon da yake mata sannan kuma ta mai fatan Albarkar Rayuwa. https://twitter.com/FirstLadyBauchi/status/1313066998474170373?s=19
Hoton Gwamnan Bauchi Durkushe gaban Mara Lafiya

Hoton Gwamnan Bauchi Durkushe gaban Mara Lafiya

Uncategorized
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad kenanna wadannan hotunan inda aka ga ziyarar da ya kaiwa wata Marar Lafiya a yau, saboda Ranar 'yancin Najeriya.   Dan gwamnan, Abdullahi Bala me ya saka hoton a shafinsa na sada zumunta inda yawa mahaifin nasa kirarin cewa baya dukawa Sarki, shugaban kasa ko wani mai kudi, saidai Jama'arsa. Gwamnan ya ziyarci marasa Lafiya inda ya rika biya musu kudin magani a yau.