fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Tag: Bauchu

Matasa masu hidimar kasa 8 sun kamu da cutar Coronavirus/COVID-19 a Bauchi

Matasa masu hidimar kasa 8 sun kamu da cutar Coronavirus/COVID-19 a Bauchi

Kiwon Lafiya
Matasa masu hidimar kasa 8 sun kamu da cutar Coronavirus/COVID-19 a jihar Bauchi.   Matasan sun kamu da cutar ne a sansanin matasa masu hidimar kasa dake Wailo, kamar hukumar Ganjuwa ta jihar.   Me yada labarai na ma'aikatar bada agajin lafiya matakin farkoba jihar, Ibrahim Sanine ya bayyana haka inda yace an wace guri na musamman da za'a rika kula da masu cutar a sansanin. Akwai kuma mutum 2 da suka mutu sanadiyyar cutar.