fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Bayern munich

Bayern Munich taci kwallaye 12 a wasan gasa karo na farko tun 1998, bayan lallasa Bremer daci 12-0 a gasar German Cup

Bayern Munich taci kwallaye 12 a wasan gasa karo na farko tun 1998, bayan lallasa Bremer daci 12-0 a gasar German Cup

Wasanni
Eric Maxim Choupo-Motin yayi nasarar cin kwallaye hudu yayin da zakarun gasar Bundesliga Bayern Munich suka lallasa Bremer dake buga kamar gasa ta biyar a kasar Jumus daci 12-0. Wasan ya kasance karo na farko da Bayern Munich taci kwallaye 12 a wasan gasa tun a shekarar 1998 inda taci 16-1. Sakamkon barkewar cutar sarkewar numfashi a kungiyar Bremer ne yasa aka daga wasan a watan augusta, yayin da Munich tayi nasarar kaiwa zagaye na biyu a gasar ta German Cup duk da cewa ta hutar da Lewandowski tare da babban mai tsaron ragarta Manuel Neuer. German Cup: Histiory made as Bayern Munich thrash Bremer 12-0 Eric Maxim Choupo-Moting scored four goals Wednesday as Bundesliga giants Bayern Munich thrashed fifth-tier minnows Bremer 12-0 in the first round of the German Cup. Accor...
David Alaba ya shirya barin Bayern Munich domin ya koma Real Madrid ko Barcelona

David Alaba ya shirya barin Bayern Munich domin ya koma Real Madrid ko Barcelona

Wasanni
Dan wasan kasar Austria mai shekaru 28, David Alaba ya shirya canja sheka daga Bayern Munich a karshen wannan kakar bayan ya shafe shekaru 13 yana taka leda a kungiyar. Manyan kungiyoyin nahiyar turai duk suna farautar siyan David Alaba, amma shi dan wasan yafi son komawa kasar Sifaniya a gasar La Liga. Yayin da har yayi burus da tayin kwantiraki mai tsoka daga wurin kungiyar Paris saint German ya gasar Ligue 1. Kuma ta bangaren gasar Premier League ma kungiyar Chelsea na harin siyan shi amma hakan bai sa shi ya canja ra'ayi akan komawa gasar La Liga ba, yayin da Real Madrid da Barcelona zasu fafata wurin siyan dan wasan. David Alaba transfer: Defender wants Barcelona or Real Madrid move after cutting list down to La Liga rivals The 28-year-old Austria intern...
Lewandowski yaci kwallaye uku yayin da Bayern Munich ta lallasa Dortmund daci 4-2

Lewandowski yaci kwallaye uku yayin da Bayern Munich ta lallasa Dortmund daci 4-2

Uncategorized, Wasanni
Kungiyar Dortmund ta tsoratar da Bayern Munich bayan da Erling Haaland ya zira kwallaye biyu a cikin mintina tara kacal a wasan da suka buga a filin Allianz. Amma daga bisani Robert Lewandowski yaci biyu hadda bugun daga kai sai mai tsaron raga kafin Munich ta fara jagoranci ta hannun Leon Goretza karo na farko. A karshe dai ana daf da tashi wasan Lewandowski yaci kwallon shi ta uku yayin da Bayern Munich ta wuce Leipzig ta fara jagoranci da maki biyu a saman teburin gasar Bundesliga. Lewandowski hits hat-trick in Bayern vs Dortmund six-goal thriller Dortmund raced into a 2-0 lead after just nine minutes as Erling Braut Haaland netted twice behind closed doors at the Allianz Arena to shock the club world champions. However Lewandowksi then struck twice, the sec...
Kungiyar Bayern Munich ta fara jagoranci da tazarar maki 7 a saman teburin gasar Bundlesliga, bayan ta doke Schalke daci 4-0

Kungiyar Bayern Munich ta fara jagoranci da tazarar maki 7 a saman teburin gasar Bundlesliga, bayan ta doke Schalke daci 4-0

Wasanni
Zakarun gasar Bundlesliga, Bayern Munich ta farajagoranci da tazarar maki 7 a saman teburin gasar, bayan da Muller ya taimaka mata da kwallaye biyu ta lallasa Schalke daci 4-0 a wasan da suka buga yau ranar lahadi. Gabadaya kwallayen Muller duk da kai ya ne a minti na 33 da kuma minti na 88 bayan da Lewandowski yaci kwallon shi ta 23 a wannan kakar. David Alaba ne yaci kwallon karshe a wasan a minti na 90 wanda hakan yasa aka tashi Munich na cin  4-0. Abokan takarar Bayern Munich RB Leipzig,Bayer Lecerkusen da Borussia Dortmund duk sun fadi wasannin su a karshen wannan makon wanda hakan yasa Munich take shirin lashe kofin Bundlesliga karo na tara a jere. Bayern Munich seven points clear after dishing out a 4-0 win over Schalke. Champions Bayern Munich opened up a seven-point...
Monchengladbach 3-2 Bayern Munich: Munich ta fara jagoranci da kwallaye biyu amma a karshe tayi rashin nasara

Monchengladbach 3-2 Bayern Munich: Munich ta fara jagoranci da kwallaye biyu amma a karshe tayi rashin nasara

Wasanni
Kungiyar zakarun nahiyar turai tayi rashin nasara a gasar Bundlesliga karo na biyu kenan a wannan kakar, bayan da kungiyar Monchengladbach ta lallasa ta daci 3-2 a dare jiya. Bayern ta fara jagorancin wasan da kwallaye biyu cikin mintina 26 bayan da tauraron dan wasan ta Robert Lewandowski yaci mata bugun daga kai sai gola, kafin Leon Goretzka ya kara ci mata wata kwallon. Amma tun kafin aje hutun rabin lokaci dan wasan tsakiya na Monchengladbach Jonas Hofmann ya ramawa kungiyar shi kwallayen guda biyu, sannan bayan an dawo daga hutun rabin lokaci ya taimakawa Florian Neuhaus yaci kwallon data sa Monchengladbach ta lashe gabadaya maki uku na wasan. Sakamakon rashin nasarar da Bayern Munich tayi yasa yanzu RB Leipzig ta samu damar darewa saman teburin gasar Bundlesliga idan har ta ...
Bayern Munich ta koma saman teburin Bundlesliga bayan ta lallasa Dortmund 3-2

Bayern Munich ta koma saman teburin Bundlesliga bayan ta lallasa Dortmund 3-2

Wasanni
Kungiyar zakarun kasar Jamus wato Bayern Munich tayi nasarar lallasa Borussia Dortmund 3-2 a wasan Der Klassiker na farlo na suka buga a wannan kakar. Munich tayi nasarar cin kwallayen ne ta hannun zakarun tan wasan ta wato David Alaba,Lewandowski da kuma Leory Sane,  yayin da Marco Reus da Erling Braut Haaland suka taimakawa Dortmund da kwallaye biyu a wasan. Tauraron dan wasan Bayern, Kimmich ya bar filin wasan cikin hawaye bayan ya samu rauni a gwiwar shi yayin daya yi kokarin kwace kwallo a hannun Haaland. Sakamakon wasan yasa yanzu Bayern Munich ta koma saman teburin gasar Bundlesliga yayin data wuce RB Leipzig da maki biyu  kuma ta wuce Dortmund da Mali uku.
Bayern Munich ta lallasa mu amma kwallayen basu kai wa’yanda suka zirawa Brcelona ba, a cewa Frankfurt bayan Munich ta cisu 5-0

Bayern Munich ta lallasa mu amma kwallayen basu kai wa’yanda suka zirawa Brcelona ba, a cewa Frankfurt bayan Munich ta cisu 5-0

Wasanni
Tauraron dan wasan Bayern Munich Robert Lewandowski yayi nasarar zira kwallaye uku yayin da Leory Sane da Jamal suka zira kwallaye biyu a wasan da zakarun kasar Jamus da luma nahiyar turai suka lallasa Eintracht Frankfurt 5-0 a gasar Bundlesliga. Lewandowski ya zamo dan wasan gasar Bundlesliga na farko daya ci kwallaye 10 a wasanni biyar daya fara bugawa na gasar bayan ya zira kwallaye uku a wasan su da Frankfurt, Kuma dan wasan ya turawa abokan aikin shi sako inda yake cewa "Ina fatan wannan kokari da muke yi zai dore izuwa lokaci mai tsawo". Bayern Munich tayi nasarar cin kwallaye 22 a wannan kakar yayin da kuma ta wuce Rb Leipzig da kwallaye 10 wadda ta wuce ta da maki guda a saman teburin gasar. Munich ta kasance ta biyu a saman teburin gasar Bundlesliga da maki 12 daidai dana Do...
Arminia 1-4 Bayern Munich, Hoffenheim 0-1 Dortmund: Lewandowski da Mueller sun zira kwallaye hudu yayin da Resu yaci ya ciwa Dortmund guda

Arminia 1-4 Bayern Munich, Hoffenheim 0-1 Dortmund: Lewandowski da Mueller sun zira kwallaye hudu yayin da Resu yaci ya ciwa Dortmund guda

Uncategorized
Robert Lewandowski da Thomas Mueller sun yi nasarar zirawa Bayern Muncih kwallye hudu yayin data lallasa kungiyar Arminia 4-1 a gasar Bundlesliga wanda hakan yasa yasa ta koma ta biyu a saman teburin gasar bayan Hoffenhiem ta lallasa su a watan daya gabata. Kungiyar Bayern Munich, wadda tayi nasarar lashe kofuna uku a kakar data gabata ta fara jagorantar wasan ne ta hannun Mueller a minti na 8 kafin Lewandowski ya zirwa nashi kwallayen guda biyu. Bayan an dawo daga hutun rabin lokaci shima Mueller ya kara zira wata kwallon kafin a baiwa dan wasan su Tolisso jan kati. Itama kungiyar Dortmund tayi nasarar cin kwallo guda a wasan tada Hoffenhiem wanda hakan ya kasance karo na farko data ci Hoffenheim a gidan ta cikin shekaru 8 da suka gabata, kuma yanzu makin ta ya kasance daidai ...
Bayern Munich tana shirin siyan Douglas Costa a madadin Collum Hudson Odoi

Bayern Munich tana shirin siyan Douglas Costa a madadin Collum Hudson Odoi

Wasanni
Kungiyar Bayern Munich tana harin siyan tsohon dan wasan ta Douglas Costa daga Juventus bayan ta gaza siyan dan wasan Chelsea Collum Hudson Odoi wanda manajan Bayern, Hens Flick ta bayyana cewa har yanzu yana da ra'ayin siyan dan wasan. Munich ta gaza siyan Hudson bayan da Chelsea tayi burus da tayin data yiwa dan karo na hudu a shekara ta 2019, kuma ta bayyana mata cewa ba zata siyar da dan wasan har sai a farashin data sa mai saboda bata da niyyar siyar da shi a wannan kakar. Kicker sun bayyana cewa Munich zata siya Costa a madadin Hudson yayin da Hens Flick yake so ya karawa tawagar shi karfi bayan ya rasa Ivan Perisic da Philippe Coutinho a wannan kakar. Douglas Costa ya bugawa Munich wasa har na tsawon shekaru biyu kafin ya koma Juventus a 2017 inda ya buga wasanni sama da 10...
Munich 1-0 Bremen: Kwallon Lewandowski tasa Bayern Munich sun lashe kofin gasar Bundlesliga karo na takwas a jere

Munich 1-0 Bremen: Kwallon Lewandowski tasa Bayern Munich sun lashe kofin gasar Bundlesliga karo na takwas a jere

Wasanni
A yau ranar talata Bayern Munich suka yi nasarar lashe kofin gasar Bundlesliga karo na 8 a jere yayin da kwallon da Robert Lewandowski yaci kafin aje hutun rabin lokaci tasa suka tashi 1-0 tsakanin su da Bremen. Kafin a buga wannan wasan, Bayern Munich sune a sama teburin gasar yayin da suka wuce Dortmund da maki bakwai wanda su har yanzu suna da sauran wasanni uku da basu buga ba. Amma yanzu nasarar da suka yi tasa sun kere masu da mako goma. Wannan shine karo na 30 da Bayern Munich suka lashe kofin babbar gasar ta kasar Jamus, kuma har yanzu suna kan bakar su ta lashe kofunan gasa har guda uku. Munich sun buga wasan karshe na gasar kofin Jamus tsakanin su da Leverkusen a ranar 4 ga watan yuli, kuma sunyi nasarar cin Chelsea 3-0 a wasan farko na gasar Champions lig. Robert ...