fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: BBC

Kasar China ta hana watsa labaran BBC saboda ta gano yanda kasar ke cin zarafin musulmai

Kasar China ta hana watsa labaran BBC saboda ta gano yanda kasar ke cin zarafin musulmai

Siyasa
Ƙasar China ta haramta wa BBC watsa labarai a kasarta, a cewar wata sanarwa da hukumar kula da kafafen watsa labarai ta ƙasar ta fitar ranar Alhamis. Ta soki BBC kan rahotontannin da take bayarwa da suka shafi cutar korona, da kuma muzguna wa musulmai 'yan kabilar Uighur marasa rinjaye. BBC ta bayyana takaicinta dagane da wannan mataki. Wannan dai na zuwa ne yayin da hukumar kula da kafafen watsa labaran Birtaniya ta haramtawa kafar watsa labaran China ta CGTN watsa shirye shirye a kasar bayan gano cewa ta samu lasisinta ne ta haramtacciyar hanya. An kuma same ta da keta dokokin watsa labarai na Birtaniya a bara, sakamakon sanya jawabin amsa laifi na karya, da wani dan kasar Peter Humphrey ya yi. A hukuncin da ta yanke, hukumar kula da shirya fina...