fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: BBnaija

Bidiyo: An caccaki gwamna Yahaya Bello da biyewa bata tarbiyya saboda kallon shirin BBNaija

Bidiyo: An caccaki gwamna Yahaya Bello da biyewa bata tarbiyya saboda kallon shirin BBNaija

Siyasa
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya saka Bidiyonsa a shafinshi na Facebooj inda aka ganshi yana kallon shirinnan na Big Brother Naija wanda aka kammala jiya.   Gwamnan ya taya wanda ya lashe kyautar shirin ta Miliyan 85 murna, watau Laycon.   Saidai yayin da wasu ke yabawa da gwamnan akan wannan abu, wasu kuwa Allah wadai suke dashi inda suka zargeshi da cewa yana taimakawa rashin tarbiyya. https://www.facebook.com/553619271453229/posts/1830718430409967/   https://www.youtube.com/watch?v=m5-iEsUv-HQ