fbpx
Monday, August 8
Shadow

Tag: Bello Matawalle

Gwamnan Zamfara ya sanar da sakin Mutane Hudu da akayi garkuwa da su a jihar

Gwamnan Zamfara ya sanar da sakin Mutane Hudu da akayi garkuwa da su a jihar

Tsaro
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya sake samun nasarar hanyar sakin wasu mutane da akayi garkuwa da su hudu ba tare da kudin fansa ba. Wadanda aka sace wadanda aka kwashe kwanaki 49 ana tsare da su, sun ce an sace su ne a yankin Boko da ke karamar hukumar Zurmi. Daga cikin su akwai Hakimi da kuma kansila mai ci a karamar hukumar Zurmi ta jihar. Wannan na zuwa ne kusan makonni uku bayan da gwamnatin jihar ta ba da damar sakin wasu mazauna jihar 10 da aka sace. Sai dai ba a bayyana ko an biya kudin fansa ga 'yan fashin kafin a sako mutanen. A ranar 9 ga Maris, gwamnatin jihar ta bakin Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida, Abubakar Dauran, ta sanar da cewa wadanda aka yi garkuwar da su tsawon sama da watanni uku da makonni biyu an sace su ne a yankin Gwaram...
Gwamnan Zamfara ya sha Rantsuwa da Al-Kurani kan cewa bashi da hannu a hare-haren ‘yan Bindiga, inda yace kowa a jihar yayi haka

Gwamnan Zamfara ya sha Rantsuwa da Al-Kurani kan cewa bashi da hannu a hare-haren ‘yan Bindiga, inda yace kowa a jihar yayi haka

Tsaro, Uncategorized
Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle ya yi rantsuwa da Al-Kurani cewa bashi da hannu a matsalar tsaron jihar kuma bai san wani dake da hannu a matsalar tsaron ba. Ya yi wannan rantsuwa ne a wajan da aka bashi sunan Khadimul Qur'an sannan kuma yace duk wani babba a jihar Shima yayi haka.   Gwamnan yace bai kamata a siyasantar da matsalar tsaron kasarnan ba.   The issue of insecurity is not just for Federal Government, governor or other security agencies; the issue of insecurity is for all of us, and we should not politicise the issue of insecurity’, Matawalle said. “I have sworn with the Holy Quran that if I know, or if I am part of, or I know anybody who is coordinating this (banditry), or with my hand or any of my family, may Allah not give me (speaks in ...
Gwamna Matawalle ya jaddada haramta Ayyukan ‘yan Bijilante inda yace Gwamnatin tarayya zata tura sojoji 6000 jihar

Gwamna Matawalle ya jaddada haramta Ayyukan ‘yan Bijilante inda yace Gwamnatin tarayya zata tura sojoji 6000 jihar

Tsaro
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya jaddada haramta ayyukan 'yan sa kai ko kuma 'yan Bijilante a jihar.   Yace ya kai ziyarar aiki ta kwanaki 4 a Abuja inda ya gana da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kuma masa jawabi kan matsalar tsaron jihar.   Yace shugaban zai aika karin sojoji 6000 zuwa jihar sannan kuma shima ya haramta daukar mutum fiye da 1 akan mashin da kuma tafiyar mashina da yawa a lokaci guda.   Ya godewa gwamnatin tarayya bisa wannan tallafi na jami'an tsaro.   In the fall out my discussion with President Muhammadu Buhari and the security higher commands in Abuja, it was resolved that 6000 additional troops will be deployed to the state to complement the effort of other security forces in tackling the security challenges in ...
Na baku watanni 2 ku tuba ku ajiye makamanku in kuma kunki zamu yakeku>>Gwamna Matawalle ga ‘yan Bindiga

Na baku watanni 2 ku tuba ku ajiye makamanku in kuma kunki zamu yakeku>>Gwamna Matawalle ga ‘yan Bindiga

Tsaro
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya bayyana cewa, sun baiwa 'yan Bindiga a jihar watanni 2 duka su tuba su ajiye makamansu.   Gwamnan yace duk dan bindigar da be tubaba a wannan tsakani to zasu yakeshi kuma ya baiwa shuwagabannin kananan hukumomi umarnin su kula da yankunan su mikawa gwamnati Rahoton duk wani matsalar tsaro da suka gani.   “I have given you up to two months to surrender your weapons and also repent and any bandit that refused to accept the peace process would be fought by the government,” he said.   He called on the local government Sole Administrators and the traditional rulers to monitor their respective areas and report to the government if there were any attacks so that the government could take action.
A karshe dai Gwamnan Zamfara ya tona Asirin masu daukar Nauyin ‘yan Bindiga

A karshe dai Gwamnan Zamfara ya tona Asirin masu daukar Nauyin ‘yan Bindiga

Siyasa
Gwamnan Zamfara,  Bello Matawalle ya sha Alwashin maganin duk wani dan siyasa dake da niyyar shiga jihar sa yayi amfani da 'yan Banga wajan tada zaune tsaye.   Ya bayyana cewa babu wanda ya fi karfin doka kuma ya ja daga ga duk makiyan zaman lafiya a jiharsa.   Yace 'yan siyasa ba zasu ci gaba da zama a Kaduna da Abuja ba suna daukar nauyin kashe-kashen jama'a.   These power drunk politicians cannot stay in Abuja, Kaduna or anywhere in Nigeria and be instigating crisis and be sponsoring terrorism in the state, killing thousands of innocent citizens of the state for selfish interest,” he warned.
Gwamna Matawalle yayi watsi da matakin hana jiragen sama shawagi a Zamfara inda yace taron majalisar Tsaro na kasa ka iya zama na shan Shayi kawai

Gwamna Matawalle yayi watsi da matakin hana jiragen sama shawagi a Zamfara inda yace taron majalisar Tsaro na kasa ka iya zama na shan Shayi kawai

Tsaro
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya bayyana cewa matakin da gwamnatin tarayya ta dauka na hana jiragen sama shawagi a jiharsa ya nuna cewa gwamnatin bata san inda matsalar tsaro  jihar take ba.   Ya bayyana hakane yayin da ya karbi bakuncin gwamnan Ekiti, kuma shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya,  Kayode Fayemi inda yace baya ji  tsoron kowa dan matsalar tsaro tin kamin ya zama gwamna take.   Me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar tsaro, Babagana Mungono ya bayyana cewa gwamnatin tarayyar ta dauki matakinne dan dakile matsalar tsaro da kuma hana hakar ma'adanai.   Gwamna Matawalle yace abin jira a gani shine wannan mataki zai yi maganin matsalar? Yace idan bai yi ba kuwa to taron na majalisar tsaro zai zama na shan shayi ne kawai.   It...
Ka gaya mana sunan wanda suka sace dalibai da kace ka sani in kuma ba haka ba to da hannunka>>ACF ta Gwamna Matawalle

Ka gaya mana sunan wanda suka sace dalibai da kace ka sani in kuma ba haka ba to da hannunka>>ACF ta Gwamna Matawalle

Uncategorized
Kungiyar tuntuba ta Arewa, ACF ta bayyana cewa Gwamna Matawalle ya fito ya bayyana sunayen wanda yace ya sani da suka sace daliban makarantar Jangebe.   Gwamna Matawalle a lokacin da Sarakunan Jihar Zamfara suka kai masa ziyarar jaje kan satar daliban, ya bayyana cewa idan ya fadi sunan wanda suka sace daliban, 'yan Najeriya zasu sha Mamaki.   Sannan kuma ya bayyana cewa wasu sun baiwa 'yan Bindigar kudi dan kada su saki daliban.   A martaninta, ACF ta bakin shugabanta, Audu Ogbe a sanarwar da kakakin,  Emmanuel Yawe ya fitar tace gwamnan ya fito ya fadi sunan wanda suka sace daliban, in kuma ba haka ba, Jami'an tsaro su tuhume shi da hannu a lamarin.   Kungiyar tace kalaman na Gwamnan sun basu kunya dama yankin Arewa gaba daya.   “The...
‘Yan Najeriya zasu sha mamaki idan da zan fadi wanda suka sace dalibai mata a Jangebe>>Gwamnan Zamfara

‘Yan Najeriya zasu sha mamaki idan da zan fadi wanda suka sace dalibai mata a Jangebe>>Gwamnan Zamfara

Tsaro
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya bayyana cewa 'yan Najeriya zasu aha Mamaki idan da zaau ji wanda suka sace dalibai Mata a Jangebe ta jihar.   Ya bayyana hakane yayin da yake katbar bakuncin sarakuna 17 na jihar a ziyarar jaje da suka kai masa kan lamarin satar daliban.   Gwamnan ya bayyana cewa basu jin dadin nasarar da yake samu wajan Sulhu da 'yan Bindigar shine suke son su lalata lamarin.   Yace ba zai daina sulhu da 'yan Bindiga ba kuma masu Adawa da Abunda yake zasu kunyata.   As we await the arrival of the released kidnapped students of GSSS Jangebe at the Government House today, I want to inform you that there are many revelations in relation to the abduction of these students.” “Many people will be surprised to hear those peo...