fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Bello Muhammad Bello

Duk me zagin shuwagabannin Arewa baya musu addu’a ya daina bibiyata ko na yi blockin dinsa>>Bello Muhammad Bello

Duk me zagin shuwagabannin Arewa baya musu addu’a ya daina bibiyata ko na yi blockin dinsa>>Bello Muhammad Bello

Tsaro
Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello wanda aka fi dani da General BMB ya gargadi wanda idan ya saka labarin shuwagabannin suke zagi da cewa su daina.   Yace duk wanda baya son shuwagabannin Arewa baya musu addu'a yana zaginsu ya daina bibiyarsa ko kuma shi yayi blocking dinsa. https://www.instagram.com/p/CGrdsBgpvGR/?igshid=1s8ruht9lswdz
Wani Abin mamaki akan Buhari da sai Mumini Masoyin Manzon Allah(SAW) za’a samu da irinshi>>General BMB

Wani Abin mamaki akan Buhari da sai Mumini Masoyin Manzon Allah(SAW) za’a samu da irinshi>>General BMB

Nishaɗi
Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello ya bayyana cewa akwai wani abu da yasa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya zama dan baiwa wanda kuma samun irinshi na da matular wuya, saboda sai Mumini, Masoyin Manzon Allah (SAW) ake samu da irin wannan abu.   Bello ya bayyana hakane ta shafinsa na Instagram inda yace makiya fa saidai su yi hakuri akan shugaban kasar. Ga abinda Bello ya rubuta kamar haka:   "(WANI ABIN AL'AJABI KAN PMB) Da iyayen shugaba Muhammadu Buhari suka haifeshi, lokacin yana kwana bakwai a duniya, yana jinjiri bare ya zabi sunan da yake so a rada mishi. Aka rada mishi suna (MUHAMMADU) Allah ya hadashi aure da (AISHA) Allah ya bashi 'ya mai suna (FATIMA) Idan ba Mumini ba, masoyin Manzon Allah, zaiyi matukar wuya mutum ya samu ir...
Ali Nuhu da Adam A. Zango sun aikewa da General BMB kudi bayan gini ya fada masa a kafa

Ali Nuhu da Adam A. Zango sun aikewa da General BMB kudi bayan gini ya fada masa a kafa

Nishaɗi
A baya ne muka ji yanda gini ya fadawa tauraron fina-finan Hausa,  Bello Muhammad Bello a kafa inda har aka masa gyara.   Bellon ya godewa duka wanda suka tayashi jaje na 'yan uwa da abokan arziki. Daga cikin wanda yawa Godiya akwai Sani Musa Danja, Ado Gwanja, Afakallahu da Sauransu.   Bello ya kuma godewa Ali Nuhu inda yace yana godiya bisa kiransa da yayi da kuma kudin da ya aika masa. https://www.instagram.com/p/CGIDzXwJLzJ/?igshid=1os57ha3su3fd   Hakanan Bello Ya kuma godewa Adam A. Zango inda shima yace yana godiya da nuna damuwa da halin da ya shiga sannan kuma da kudin da ya aika masa.   Ya bayyana cewa shi dan APC ne, Adam A. Zango kuma dan PDP amma hakan bai hanasu zumunci ba. https://www.instagram.com/p/CGIFPbJJbb5/?igshid=1kx1cr...
Bidiyo:An yiwa Bello Muhammad Bello gyaran kafarsa da gini ya fado masa

Bidiyo:An yiwa Bello Muhammad Bello gyaran kafarsa da gini ya fado masa

Nishaɗi
A jiyane Tauraron fina-finan Hausa,  Bello Muhammad Bello ya sanar da cewa gini ya fada masa a kafa inda ya saka hoton kafar ta kumbura.   Ya nemi addu'ar 'yan masoya inda abokan aiki da na arziki suka tai masa addu'a. Saidai a yau ya nuna Bidiyon yanda aka masa gyaran kafar inda kuma an nadeta da bandeji.   Yayi fatan Allah ya bamu ikon cin jarabawarshi. https://www.instagram.com/tv/CF-6ejkpntb/?igshid=bwghxohf8xxj  
Shugaba Buhari wanda ba’a yi jagora Adali kamarshi a tarihin Najeriya ba>>Bello Muhammad Bello

Shugaba Buhari wanda ba’a yi jagora Adali kamarshi a tarihin Najeriya ba>>Bello Muhammad Bello

Siyasa
Tauraron fina-finan Hausa,  Bello Muhammad Bello wanda aka fi sani da General BMB ya bayyana irin nasarorin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya samu a mulkinsa.   Ya bayyana shugaban kasar a matsayin jagora wanda ba'a taba samun kamarshi a tarihin Najeriya ba. BMB ya saka a shafinshi na sada zumunta cewa yana tafiyane yaji wasu matasa na musu kan gwamnatin shugaba Buhari: https://www.instagram.com/p/CCVgmNbpAC_/?igshid=8rdccd5kg14r Ya bayyana yanda ya shiga cikin maganar da kuma irin amsar da ya bayar:   Ya fara da maganar biyan tsafgin ma'aikata hakkokinsu: https://www.instagram.com/p/CCV5RzMpeb_/?igshid=1v5nmbbfzzyoo   Ya kuma fadi kokarin gwamnatin Buhari kan kwato dukiyar Talakawa da wasu suka handame da kuma habbaka bangaren Noma. ...