fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Bello Yabo

An Kama Malam Bello Yabo, Sokoto

An Kama Malam Bello Yabo, Sokoto

Uncategorized
Yanzun nan daya daga cikin manyan Daliban Sheikh Bello Yabo wato Dr MD Shuni yake sanar da ni labarin cewa an kama Malam Bello Yabo, an kai shi jihar Kaduna za a wuce da shi Abuja.     Jama'ar Musulmi kowa ya kwantar da hankalinsa, idan an ce hukuma ce ta kama ka to abin ya zo da sauki, kowa na hukuma ne, har shugaban Kasa bai fi karfin hukuma ba.   Kuma dai duk wanda ya san Malam Bello Yabo ya san da cewa wannan kamu ba sabon abu bane a gurinsa, ya taba yin shekaru 8 a gidan yari saboda fada da miyagun 'yan siyasa.     Wannan shine tafarkin 'yan gwagwarmayar jaddada gaskiya da adalci, duk wani 'dan gwagwarmaya na gaskiya to sai ya shirya wa kamu da dauri har ma da kisa.     Ina tuna wani lokaci da Sheikh Bello Yabo ya...