fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Tag: Ben Ayade

Shima dai Gwamna Cross-River ya bada damar bude Coci-coci da Masallatai a ci gaba da Ibada

Shima dai Gwamna Cross-River ya bada damar bude Coci-coci da Masallatai a ci gaba da Ibada

Uncategorized
Alummar musulmin Kuros Riba sun cimma matsaya tsakanin su da gwamnatin jihar a kan yadda za su ci gaba da gudanar da addininsu kamar yadda aka saba.     Hakan ya biyo bayan tattaunawa tsakanin Alhaji Tanimu Hassan, mataimaki na musamman a kan addinin Musulunci ga gwamnan jihar Farfesa Ben Ayade, da mataimakin gwamnan jihar Farfesa Ivara Esu, ganin cewa a karshen wannan mako ake sa rai a yi Karamar Sallah.   Alhaji Hasan ya shaida wa Aminiya cewa, “Mun tattauna da mataimakin gwamna yanzu, mu Musulmi za mu ci gaba da yin salloli a masallatai kamar yadda aka saba”.   Mataimaki na musamman kan addinin Musulunci ga gwamnan ya ci gaba da cewa “ko wanne masallaci kada ya haura mutum dari biyar.     “Kuma kowa zai sa takunkumin rufe f...
Bidiyo: Gwamnan Najeriya ya fashe da kuka saboda Tausayin Talakawa, Yace kada a kara karbar haraji a hannun talakan jiharsa

Bidiyo: Gwamnan Najeriya ya fashe da kuka saboda Tausayin Talakawa, Yace kada a kara karbar haraji a hannun talakan jiharsa

Uncategorized
Gwamnan jihar Cross-River,  Ben Ayade ya bayyana takaicinsa kan halin da talakawa ke ciki a jiharsa inda yace ya kusa fashewa da kuka bayan da yaga cewa shekaru 5 kenan yana mulki amma har yanzu a jiharsa akwai mutane dake zama a gidan kasa.   Gwamnan yace idan da Allah zai kwace duk abinda ya mallaka dan kowane dan jiharsa ya samu Arziki to zai so hakan. Gwamnan ya fashe da kuka saboda tausayin talakawa inda yace kada a kara karbar haraji a hannun duk wani talaka da karamin dan kasuwa, ciki hadda otal-otal dake da dakuna kasa da 50 a jihar.   Gwamna Ben Ayade ya bayyana hakane a yayin da yake kaddamar da kwamitin yaki da karbar haraji a gurin talaka.   Yace yana fatan kwamitin zai yi aiki yanda ya kamata, inda yace ta yaya gwamnati bata yiwa talakaw...