
Hoto: Maryam Booth ta hadu da Sanata Ben Bruce a jirgin sama
Tauraruwar fina-fina Hausa,Maryam Booth kenan a wannan hoton inda ta hadu da Sanata Ben Murray Bruce a jirgin dama yayin da take kan hanyar zuwa daukar wani shirin Fim.
https://www.instagram.com/p/B9zBAx7F9UN/?igshid=gicovxlo5uvo