fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Ben White

Arsenal ta amince da siyan dan wasan baya na Brighton, Ben White a farashin fam miliyan 50

Arsenal ta amince da siyan dan wasan baya na Brighton, Ben White a farashin fam miliyan 50

Wasanni
Sky Sport sun ruwaito a watan yuni cewa Arsenal ta taya dan wasan mai shekaru 23 a farashin fam miliyan 40 da kuma 47 amma Brighton taki amincewa. Inda kuma yanzu alamu sun nuna cewa kungiyoyin gasar Firimiyar sun kammala yarjejeniya akan siyan dan wasan. Yayin da Ben White zai gudanar da gwajin lafiyar shi da zarar ya dawo daga hutu ranar 26 ga watan yuli.   Ben White: Arsenal agree £50m deal to sign Brighton defender Sky Sports News reported Arsenal had a bid rejected in June with another move for a price of £47m subsequently rejected. But with discussions continuing into July, the two Premier League clubs seem to have reached a settlement. The 23-year-old is expected to take a medical when he returns from holiday on July 26.