fbpx
Wednesday, March 29
Shadow

Tag: Bene

Wani Bene Mai Hawa Uku ya Rushe a Jihar Legas

Wani Bene Mai Hawa Uku ya Rushe a Jihar Legas

Uncategorized
Wani ginin bene mai hawa uku ya rushe a yankin Ebute Metta na jihar Legas ranar Juma'a. An tattaro cewa wasu mazaunan ginin da ke kan titin cemetery sun kance a cikin ginin yayin da kwatsam ya rushe. Kakakin hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Legas, Nosa Okunbor, ta tabbatar da faruwar lamarin. Da yake mayar da martani game da cigaban, Babban Daraktan LASEMA, Olufemi Oke-Osanyintolu, ya ce babu wanda ya rasa ransa a rushiwar ginin.