fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Benin Republic

Kasar Benin Republic na son hadewa da Najeriya ta zama Jiha ta 37

Kasar Benin Republic na son hadewa da Najeriya ta zama Jiha ta 37

Uncategorized
Ministan Harkokin kasashen waje, Geoffrey Onyeama ya bayyana cewa shugaban kasar Benin Republic, Patrice Tallon ya bayyana aniyar kasarsa ta son hadewa da Najeriya dan ta zama jiha ta 37.   Onyeama ya bayyana hakane bayan ganawa da Ministan harkokin waje na kasar Benin din inda yace shugaban kasar ya bayyanawa shugaba Buhari haka a wata ziyara da ya kawo kwanakin baya.   Yace kuma ba da wasa yake ba, yana so hakan ta kasance da gaske.   The President of Benin said as far as they are concerned, they want (not just saying it like that) but in reality, Benin should be the 37th state of Nigeria,” he said.   “We should really be one. They charged us to come together at ministerial level, to work out a framework for a sustainable relationship.”