fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Benjamin Mendy

Manchester City ta dakatar da dan wasanta na baya Mendy bayan an caje shi da laifin fyade

Manchester City ta dakatar da dan wasanta na baya Mendy bayan an caje shi da laifin fyade

Wasanni
Manchester City ta dakatar da dan wasanta mai shekaru 27 Benjamin Mendy yayin data ke jira a kammala binciki akan kamashi da aka yi, kuma za'a gurfanar da shi a gaban kulliya ranar juma'a. Jami'in daya kama dan wasan ya bayyana cewa ana zargin Mendy ya aikata wannan laifin ne tsakanin watan oktoba na shekarar data gabaga zuwa wannan watan. Kuma a halin yanzu dan wasan Faransan yana hannun hukuma suna tsare shi kafin a gurfanar da shi a ganan kotun Chester Magistrates. Benjamin Mendy: Man City suspend left-back after being charged with rape and sexual assault Mendy, 27, is due to appear in court on Friday and has been suspended by City pending an investigation. The force said the charges relate to three complainants, over the age of 16, and are alleged to have happened between Oc...