
Wace riba zan ci idan na yi karyar cewa an kawo min hari?>>Gwamna Ortom
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya bayyana cewa da gaske fa an kai masa hari kuma ba karya yayi ba.
Ya bayyana hakane bayan ganawarsa da shugaban kasa, Muhammadu Buhari a fadarsa inda yace baya fatan hakan ta faru da ko da makiyinsa ne.
Gwamnan yace ya je ne yawa shugaba Buhari Godiya kan aikawa da jami'an tsaro da yayi jiharsa Sannan kuma shugaban ya amince da shawarar gwanan kan kawo karshen matsalar.
Gwamnan ya jawo hankalin cewa, kada a siyasantar da lamarin.
The Benue state Governor who said he visited the President to thank him for ordering security agencies to carry out a “thorough and transparent investigation”, added that the Nigerian leader accepted the suggestions he proffered regarding the security situation in the state.
 ...