fbpx
Sunday, December 4
Shadow

Tag: Biafra

Muna nan zuwa zamu yi maganinku>>Shugaban Sojojin Najeriya, Janar Attahiru ya gayawa Sunday Igboho da Asari Dakubo

Muna nan zuwa zamu yi maganinku>>Shugaban Sojojin Najeriya, Janar Attahiru ya gayawa Sunday Igboho da Asari Dakubo

Siyasa
Shugaban Sojojin Najeriya,  Maj Gen i Attahiru ya gargadi masu neman ballewa daga Najeriya cewa yana nan zuwa kansu dan yayi maganinsu.   Ya bayyana hakane a Uyo. Yace duk wasu masu ikirarin neman kafa kasa da sauran matsalar tsaro, Abune wanda sojojin Najeriya ba zasu Lamunta ba.   Asari Dokubo dai ya bayyana kafa gwamnatin kasar Biafra inda shima, Sunday Igboho ya ayyana kafa Kasar Oduduwa. “The Nigerian Army under my leadership would remain proactive and jointly work with other security agencies to decisively deal with threats facing the nation. “The Nigerian Army under my watch remains resolute and is poised more than ever before to decisively deal with individuals or groups that threaten the peace, security and stability of our great nation,” he said....
Tsageran Naija Delta, Asari Dokubo ya kafa Kasar Biafra, har ya bayar da mukamai

Tsageran Naija Delta, Asari Dokubo ya kafa Kasar Biafra, har ya bayar da mukamai

Tsaro, Uncategorized
Tsageran Naija Delta,  Asari Dokubo ya kafa Kasar Biafra har ya bayar da mukamai.   A sanarwar da ya fitar a jiya, Lahadi ta bakij Kakakinsa, Asari Dokubo ya bayyana cewa, Uche Mefor, Dokubo yace sun sanyawa gwamnatin tasu sunan Biafra Defacto Customary Government (BCG).   Yace da yayi shakku akan kafa kasar ta Biafra amma yanzu ya sadaukar da rayuwarsa kacokan akan Lamarin.   Ya bayyana kansa a matsayin shugaban kasar, sannan yace wani me suna, George Onyibe shine Sakatare, sannan ya bayyana wani Emeka-Emeka a matsayin wanda zai kula da bangaren shari'a na Gwamnatin.   Ya kuma ce wannan aiki ne na sadaukarwa, dan haka suna kira ga duk wanda ya shirya yin sadaukarwa ya fito ya bayyana kansa. Yace zasu baiwa Ilimi da Noma muhimmanci a gwamnatin ta...
Idan muka kafa kasar Biafra zamu baiwa kasashen Togo, Benin, Ghana, Ivory coast da Gambia man fetur Kyauta>>Nnamdi Kanu

Idan muka kafa kasar Biafra zamu baiwa kasashen Togo, Benin, Ghana, Ivory coast da Gambia man fetur Kyauta>>Nnamdi Kanu

Siyasa
Shugaban 'yan Kungiyar IPOB dake neman kafa kasar Biafra,  Nnamdi Kanu ya bayyaba cewa idan suka kafa kasar tasu zasu rabawa kasashe Makwabta man Fetur kyauta.   Ya bayyana cewa zasu baiwa kasashen Ghana, Togo, Benin,  Ivory coast, da Gambia man fetur kyauta.   Yace zasu yi hakane dan nunawa Duniya cewa ba wai dan kudi ko kuma Man fetur suka kafa kasar ba, hakan ya fito ne daga bakin kakakin Kungiyar, Emma Powerful.   “Kanu equally promised to give free oil and gas to Ghana, Togo, Benin Republic, Ivory Coast, the Gambia and other countries in West Africa and Africa at large.   This is to prove to them that the agitation for Biafra autonomy is not driven by the quest to control oil money. Rather our struggle for self rule is borne out of our desir...
Ya kamata Gwamnati ta yafewa Nnamdi Kanu ya dawo Najeriya>>Kalu

Ya kamata Gwamnati ta yafewa Nnamdi Kanu ya dawo Najeriya>>Kalu

Tsaro, Uncategorized
Bulaliyar majalisar dattawa kuma tsohon gwamnan Anambra, Orji Uzor Kalu ya bayyana cewa, zai so gwamnatin tarayya ta yafewa shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu ya dawo Najeriya.   Ya bayyana hakane a ganawar da yayi da manema labarai inda yace idan gwamnati ta bashi dama shi zai je har kasar Ingila ya tattauna da Kanu ya kuma sashi ya bar fafutukar kafa kasar Biafra. Yace Inyamurai basa son maganar kafa kasar Biafra Najeriya suke so wadda take dukulalliyar kasa da zata ci gaba.   Ya bayyana hakane a ganawar da yayi da kamfanin dillancin Labaran Najeriya, NAN.
Nnamdi Kanu ya fara gajiyane?: Ina ji kamar in bar fafutukar nan ta kafa kasar Biafra>>Injishi

Nnamdi Kanu ya fara gajiyane?: Ina ji kamar in bar fafutukar nan ta kafa kasar Biafra>>Injishi

Siyasa
Shugaban kungiyar dake fafutukar kafa kasar Biafra ta IPOB, Mazi Nnamdi Kanu ya bayyanawa magoya bayansa cewa shifa wani Lokacin ji yake kamar ya hakura da wannan fafutukar.   Ya bayyana hakane a wasikar da ya aikewa mabiyansa ta hannun me magana da yawunsa, Emma Powerful inda yace yana bin sahun annabi Isa(AS) ne. Hutudole ya ruwaito muku Kanu na martanine kan kisan 'yan kungiyar da DSS suka yi. Yace jinin wanda aka kashe bai zuba a banza ba dan ba zasu daina fafutuka ba har sai kasar Biafra ta kafu. Yace maimakon daina fafutukar zai ci gaba da yakar harin da jami'an tsaron Najeriya ke kaiwa kungiyar tasu.
Ko an bamu damar samun shugaban kasa a Najeriya bama so, Kasar mu muke so mu kafa>>Kungiyar Kare muradun Inyamurai

Ko an bamu damar samun shugaban kasa a Najeriya bama so, Kasar mu muke so mu kafa>>Kungiyar Kare muradun Inyamurai

Siyasa
An samu ra'ayoyi masu karo da juna tsakanin kungiuoyi masu ikirarin kare muradun Inyamurai,  MASSOB da Ohanaeze.   Ohanaeze ta bakin shugabanta, Okene Ogene ta bayyana cewa inyamurai ba kasar Biafra suke son kafawa ba, suna so ne a basu damar zama shugaban kasar Najeriya. Hutudole ya fahimci amma wannan ra'ayi bai yi daidai dana dayar kungiyar dake ikirarin kare muradun Inyamurai din ba. Inda kungiyar MASSOB kuma ta bayyana cewa, Ohanaeze ba itace ainahin kungiyar dake wakiltar Inyamurai ba, ra'ayinta da son ranta kawai take karewa. Hutudole ya ruwaito muku daraktan watsa labaran MASSOB Sunday Okereafor ya bayyana cewa, idan da za'a baiwa Inyamurai zabin samun shugaban kasar Najsriya da kuma kafa kasarsu ta Biafra zaka ga cewa Biafra zasu zaba.
Gwamnatin APC tana kokarin ganin Hausawa sun yi babakere a duk wani sha’anin kasarnan>>Nnamdi Kanu

Gwamnatin APC tana kokarin ganin Hausawa sun yi babakere a duk wani sha’anin kasarnan>>Nnamdi Kanu

Siyasa
Shugaban kungiyar masu fafutukar ganin sun kafa kasar Biafra(IPOB),  Mazi Nnamdi Kanu ya bayyana cewa gwamnatin APC kokarin da take kawai shine na ganin Hausawane a saman duk wata harkar kasarnan.   A sanarwar da kungiyar ta fitar ta bakin me maganada da yawunta, Emma Powerful yace shugaban kungiyar na ganin APC na cire duk wasu kwararrun da suka iya aiki tana dora Hausawa. Yace koda a baya ya gayawa mutanensa cewa Za'a baiwa Fulani makiyaya makamai inda zasu rika mamayar kasashen kudu da sunan kiwo wanda yace a karshe manufar hakan shine musuluntar da Najeriya.   Yace gashi kuma hakan ta faru, yace abinda ya rage kawai shine a hukumance a fito a bayyana cewa kasar Najeriya ta zama ta musulmai.   Kanu yace amma fa ba zai hakura ba sai ya tabbatar da ...
Ku zauna damu ayi maganar kafa kasar mu ta Biafra salin Alin>>Nnamdi Kanu ga gwamnatin tarayya

Ku zauna damu ayi maganar kafa kasar mu ta Biafra salin Alin>>Nnamdi Kanu ga gwamnatin tarayya

Tsaro
Shugaban kungiyar dake fafutukar kafa kasar Biafra,  Nnamdi Kanu ya soki gwamnatin tarayya bisa kama Nastura Ashir, wanda ya jagoranci zanga-zangar lumana a Katsina kan Kashe-kashen da ake samu.   Yace saboda menene za'a kamashi dan kawai ya nuna rashin jin dadin kisan da akewa 'yan uwansa? Yace irin abinda ke faruwa fa kenan a kasashen Amurka da Turai. Ya bayyana cewa su dama sun fadi haka zata faru saboda mulkin zalincin dake faruwa a Najeriya,  ya kuma yi gargadin cewa idan ba'a kiyaye ba to Har Sakkwato sai lamarin ya shiga inda zai kara munana.   Yace samun saukin wannan lamari shine a zauna dasu ayi Sulhu.
Ƴan Biafra na amfani da addinin Kirista, da kuma kashe Dala dubu 85 duk wata don yaƙar Najeriya>>Gwamnati

Ƴan Biafra na amfani da addinin Kirista, da kuma kashe Dala dubu 85 duk wata don yaƙar Najeriya>>Gwamnati

Siyasa
Gwamnatin Najeriya ta ce masu fafutikar kafa ƙasar Biafra wadanda kuma ke ikirarin yahudanci suna amfani da addinin Kirista domin kaddamar da yaki a Najeriya.     Sanarwar da fadar shugaban kasar ta fitar ta ce ƙungiyar IPOB na farfagandar ƙarya ga ƙasashen duniya kan yadda ake ƙuntatawa kiristoci a Najeriya.   A cewar sanarwar da Malam Garba Shehu mai taimakawa shugaba Buhari kan watsa labarai ya fitar, ta ce "kungiyoyin na fake wa da addinin Kirista - suna kira ga Amurka ta turo manzo na musamman don hana kisan da ake yi wa kiristoci a Najeriya."     Ya ƙara da cewa, "babbar manufarsu shi ne haifar da sabani tsakanin gwamnatin Najeriya da Amurka da Birtaniya da kuma aminan Najeriya na kasashen Turai,"     Babu dai wani...
Bani da sha’awar zama shugaban kasar Biafra –Kanu

Bani da sha’awar zama shugaban kasar Biafra –Kanu

Tsaro
Jagora mai fafutukar haramtacciyar kasar Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu, ya bayyana cewa baida sha'awar zama shugaban ƙasar  Biafra. Kanu ya sanar da hakan ne a wata hira da yayi, ta cikin  rediyon Biafra, inda ya bayyana cewa "zai cika da farin ciki idan ya jagoranci Kudu Maso Gabas da Kudu masu Kudu zuwa 'samun 'yan cin sabuwar kasarsu ta Biafra, a cewar sa. Idan zaku iya tunawa a shekarun baya Rundunar sojin Najeriya ta kira madugun kungiyar IPOB da ke fafutikar kafa kasar Biafra da magoya bayansa a matsayin 'yan ta'adda. Sanarwar wanda daraktan watsa labarai na rundunar tsaron kasar Manjo Janar John Enenche ya aikewa manema labarai, ya ce kungiyar, "ta sauya zuwa barazanar tsaro ga kasar". Inda ya ayyana kungiyar a matsayin ta 'yan ta'adda, da nufin cewa za a iya mu'amala da su...