
Hotuna: Jirage 6 suka sauka a Birnin Kebbi wajan bikin dan Ministan Shari’a
Jirage 6 ne Rahotamni daga Birnin Kebbi suka bayyana cewa sun sauka inda suka kai mahalarta bikin dan gidan Ministan shari'a, Abdulaziz Abubakar Malami.
Sahara Reporters ta bayyana cewa An ci gaba da shagalin Biki bayan Daurin Aure jiya a Kano.