fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Tag: Bikin Kamun Kifin Argungu

Hotuna: Bikin Kamun Kifi na Argungu dake faruwa a yau

Hotuna: Bikin Kamun Kifi na Argungu dake faruwa a yau

Uncategorized
A yaune ake bikin kamun kifi na Argungu jihar Kebbi inda ake tara gwanayen Masunta da dama daga sassa daban-daban na Najeriya har ma da kasashen waje.   Gwani a wannan gasa shine wanda ya kamo kifin da yafi kowane girma.   Ministan Labarai da Al'adu, Lai Muhammad ya halarci wannan biki inda ya yaba da bajintar da yaga musamman kananan yara suka nuna.   Yace a gasar da za'a yi ta shekara me zuwa zasu tabbatar cewa Ministan Wasanni ya halarta.