
Zafafan Hotunan Bilkisu Abdullahi
Tauraruwar fina-finan Hausa,Bilkisu Abdullahi kenan a wadannan zafafan hotunan nata data haskaka.
Ta sakawa masoyanta hotunanne a shafinta na sada zumunta
https://www.instagram.com/p/CAsnt2uBHIN/?igshid=1alkan0gyjgz1
Bilkisu na daya daga cikin jaruman Kannywood masu tasowa dake dada samun karbuwa wajan al'umma.