fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Bilkisu Shema

Zan Fada Rijiya Idan Har Bilkisu Shema Ta Ce Ba Ta Sona>>Matashi Jabeer Umar Dake Garin Zaria

Zan Fada Rijiya Idan Har Bilkisu Shema Ta Ce Ba Ta Sona>>Matashi Jabeer Umar Dake Garin Zaria

Nishaɗi
A kwanakin da suka gabata ne wani matashi ya sha Fiya-Fiya sanadin tauraruwar fina-finan Hausa,Maryam Yahaya.   Rahotanni sun bayyana cewa matashin ya sha Fiya-Fiya dinne bayan da yaje ofishin Ado Gwanja aka ce masa Maryam Bata nan. Hutudole ya fahimci cewa gadukkan alama wannan abu na shirin zama sani sabon salo.   Mutane bama a Najeriya kadai ba sukan nuna soyayyar su ga shahararrun mutane ta hanyoyi daban-daban. A wannan karin shafin Rariya ne ya wallafa cewa, wani matashi kuma yace zai fada rijiya idan Bilkisu Shema bata soshi ba.   "Idan har Bilkisu Shema ba ta amsa tana sona ba nan da wata guda, ina mai tabbatar muku da cewa tabbas na rantse sai na fada rijiya", ikiririn matashi Jabeer Umar dake zaune a garin Zaria. Matashi Jabeer ya wallafa ir...