
Maimakon kashe kudi wajan siyo rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19, ku yi amfani dasu wajan gyara harkar Lafiya>>Bill Gates ya baiwa Najeriya shawara
Attajirin kasar Amurka, Bill Gates ya baiwa Najeriya shawara akan kasa ta kashe kudin da take dasu wajan sayen rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19.
Yace maimakon haka, kamata yayi gwamnatin ta ti maganin matsalar bangarwn kiwon lafiya da kudin.
Bill Gates yace Najeriya na daga cikin kasashen da zasu amfana da tallafin rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 din da kungiyar bada agaji ta Duniya ke bayarwa.
Yace kamata yayi ta jira tallafin Coronavirus/COVID-19 din na kungiyar Agaji maimakon ta kashe 'yan kudin da take dasu wajan sayan rigakafin.
“The key is that Nigeria is still eligible (for GAVI Vaccinee), and so, for a lot of those vaccines, they will come through the GAVI facility that we’ve raised money for.
I’m an advocate for t...