
Zubar da jinin da ake a Najeriya yayi yawa>>Shugaba Buhari yayi Allah wadai da Rikicin Billiri, Jihar Gombe
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi Allah wadai da rikicin Billiri, Jihar Gombe inda ya bayyana cewa zubar da jinin da ake a Najeriya yayi yawa.
Shugaban kasar ya bayyana cewa, abin takaici ne ganin yanda wasu rikice-rikice da za'a iya magancesu ta hanyar lalama ke komawa tashin hankali sosai.
Kakakin shugaban kasa, Malam Garba Shehu ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar kan lamarin inda yace shugaba Buhari yayi Allah wadai da abinda ya faru sannan ya nemi a dauki mataki dan kada rikicin ya yadu.
Shehu quoted the President as expressing “great shock and deep concern” over the incident.
The President said, “I’m seriously disturbed by the outbreak of violence in Gombe State and call on the parties involved to exercise maximum restraint to a...