fbpx
Monday, May 23
Shadow

Tag: Bindiga

Uba ya dirkawa dansa harsashi wajan gwajin maganin Bindiga dan kariya daga harin Fulani

Uba ya dirkawa dansa harsashi wajan gwajin maganin Bindiga dan kariya daga harin Fulani

Tsaro
Wani uba a ya karbo maganin Bindiga dan baiwa danshi kariya daga Harin Fulani makiyaya, an yi rahin saa maganin bai yi ba inda ya durkawa dan nasa harsashi.   Saidai abin farin ciki shine dan nasa bai mutu ba, Ya tsira. Daniel Qudus dake bayyana yana yanda lamatin ya faru a hannun 'yansandan jihar Oyo ya bayyana cewa dansa yana dawowa gida daga gona da dare kuma akwai matsalar Fulani Makiyaya dake kai musu hari, yace wannan ne yasa dole ya dukufa nemarwa dansa maganin bindiga. Ya kara da cewa ya je wajan wani me bada maganin gargajiya inda ya samo maganin kuma yace masa idan yazo gida ya gwada. Yace wajan gwajine sai aka harbi danshi.   Shima dai wanda ya bayar da maganin, Akiyemi ya bayyana cewa shi ba maganin bindiga ya baiwa Daniel ba, maganin habakar kasuwa...