fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Bishop Kuka

Najeriya ta zama farfajiyar kisan mutane, Masu mulki basu tsiraba, Talakawa ma basu tsiraba>>Bishop Kuka

Najeriya ta zama farfajiyar kisan mutane, Masu mulki basu tsiraba, Talakawa ma basu tsiraba>>Bishop Kuka

Siyasa
Babban malamin Addinin Kirista a jihar Sokoto, Bishop Kuka ya bayyana cewa, Matsalar tsaro a Najeriya na ci gaba sa habaka.   Ya bayyana hakane a sakonsa na Easter inda yace kuma shugaban nin an misu gargadi da jawo hankali kan lalacewar al'amura amma sun yi kunnen Uwar Shegu.   Yace 'yan Siyasa na amfani da Addini su ci zabe amma kuma sai su kasa amfani da addinin wajan gudanar da mulkinsu.   Yace a matsayinsu na kirista zasu ci gaba da addu'a dan sun san Allah zai taimakesu. The Catholic Bishops’ Conference of Nigeria weighed in with a strong statement on February 23, 2021, titled, ‘We Must Pull Back from the Brink of Collapse’, sadly, all of the warnings are still falling on deaf ears. “When governments face legitimacy crises, they fall back on...
Sakon ka cin zarafine ga Musulman Najeriya>>JNI ta gayawa Bishop Kuka

Sakon ka cin zarafine ga Musulman Najeriya>>JNI ta gayawa Bishop Kuka

Siyasa
Majalisar Koli ta addinin Musulunci JNI ta caccaki Bishop Kuka akan sakonsa na Kirsimeti inda ta bayyana cewa wannan cin fuskane ga daukacin Musulman Najeriya.   Dr. Khalid Abubakar Aliyu, Sakataren JNI ne ya fitar da sanarwar jiya a Kaduna, Makonni 3 bayan sakon na Kuka inda ya bayyana sakon na Bishop Kuka a matsayin wamda bai kamata ba.   Ya bayyana cewa duk da an so a yi yaudara a sakon a fake da siyasa amma sakone wanda aka yishi dan Musulmai kuma dan hakane itama JNI ta fitar da wannan martani.   Yace dama An san Kuka da irin wancan sakon kuma kamata yayi ace sakon Kirsimeti ya zama na yafiya da soyayyar juna amma na Kuka ya kaucewa haka. Yace sakon na Kuka abin Allah wadai ne.   “Though the message is disguised as a political hogwash to...
Cocin Katolika ta nunawa Bishop Kuka goyon baya kan caccakar Shugaba Buhari

Cocin Katolika ta nunawa Bishop Kuka goyon baya kan caccakar Shugaba Buhari

Siyasa
Shuwagabannin kungiyar Kiristoci ta Najeriya,  CAN dake jihohi 36 na kasarnan sun gargadi gwamnatin Tarayya da kuma kungiyar kare muradin musulmau ta MURIC da su gujewa canja ma'anar maganar da Fasto Kuka yayi ta Ranar Kirsimeti.   Hakanan Cocin Katolika ta bayyana masu sukar Bishop Kuka da cewa shedanune.   Kuka ya zargi shugaban kasa, Muhammadu Buhari da nuna bangaranci a gwamnatinsa, Saidai Gwamnatin tarayya ta karyata hakan inda kuma kungiyar MURIC itama ta karyata.   Amma a sanarwar CAN ta fitar a Kaduna ta yi gargadin cewa canja asalin maganar da Bishop Kuka yayi na iya jawowa kasarnan matasala. Sannan ma abina ya fada zahirin abinda ke faruwa ne a Najeriya.   Mataimakin Shugaban CAN, John Hayab ne ya bayyana haka. “CAN in 19 norther...