fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Bishop Kula

Ban ce a wa Buhari Juyin Mulki ba>>Bishop Kuka

Ban ce a wa Buhari Juyin Mulki ba>>Bishop Kuka

Uncategorized
A yayin da ake ta cece-kuce akan maganar da yayi ta Ranar Kirsimeti, Bishop Kuka ya bayyana cewa shi bai yi kira da cewa a yiwa shugaba Buhari juyin Mulki ba.   A ganawar da yayi da Manema labarai a Sokoto a daren Ranar Litinin, Bishop Kuka ya jawo hankalin mutane da cewa su maida hankali kan ainahin sakon da ya fitar ba karairayin da ake ta yadawa ba.   Bishop Kuka ya bayyana cewa, abin takaicine yanda yanda mutane idan aka yi magana sai kowa ya dauka dashi ake ko kuma ya kkma gefe ya rika magana akan son rai.   Yace maganar da yayi saboda yawan mutuwar mutane da ake samu a Najeriya ne tun ma kamin zuwan wannan Gwamnatin me ci. Yace kuma akwai hujja akan hakan.   Yace ba adalci bane wata kafar yada labarai ko waji ya bayyana cewa ya nemi a kifar...