fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Bishop Matthew Hassan Kuka

Rashin sanin Dalilin Imanine ke sanya wasu yin kisa da Sunan Allah>>Bishop Kuka

Rashin sanin Dalilin Imanine ke sanya wasu yin kisa da Sunan Allah>>Bishop Kuka

Siyasa
Shahararren malamin Addinin Kirista a Sokoto, Bishop Matthew Hassan kuka ya bayyana cewa wanda ke sukarsa a yanzu, nan da shekarar 2023 zasu rika yaba masa.   Kuka ya bayyana cewa masu yabonsa kuma a yanzu, nan gaba idan suka samu mulki sune zasu rika sukarsa.   Ya bayyana hakane a wajan wata ganawa da aka yi dashi ta kafar sadarwar Zamani wadda farfesa Toyin Folala ya shirya akan tarihi da malaman Makaranta.   Kuka ya jawo hankalin malamai da su nesanta kansu da 'yan siyasa inda yace 'yan siyasar na shigewa malaman addini dan su rika musu addu'a maimakon su rika aiki tukuru wajan ganin sun samu nasara.   Yace Imani ba tare da sanin dalili ba ke kawo tsatstsauran ra'ayin addini wanda ke kaiwa ga mutum ya rika kisa da sunan Allah.   Kuk...