fbpx
Thursday, June 8
Shadow

Tag: Bitcoin

Bamu hana Amfani da Bitcoin ba>>CBN

Bamu hana Amfani da Bitcoin ba>>CBN

Siyasa
Babban Bankin Najeriya, CBN ya bayyana cewa basu hana amfani da Bitcoin ko sauran kudin Yanar Gizo a Najeriya ba.   Ya bayyana hakane a wata ganawa da ya shirya da manema labarai inda Jami'in Bankin, Adamu Lamtek ya wakilceshi.   Ya kuma bayyana cewa, abinda suka hana shine amfani da kudin internet dinne a bankuna amma mutum zai iya amfani dasu a Najeriya. The CBN did not place restrictions from use of Cryptocurrencies and we are not discouraging people from trading in it. What we have just done was to prohibit transactions on Cryptocurrencies in the banking sector.