fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Biu

Yanzu-Yanzu: Allah yawa Sarkin Biu Rasuwa

Yanzu-Yanzu: Allah yawa Sarkin Biu Rasuwa

Siyasa
Innalillahi wa inna ilaihi raji'un.   Allah yawa Sarkin Biu dake Jihar Borno, Mai Martaba, Alhaji Mai Umar Mustapha Rasuwa. Iyalansa sun tabbayarwa da Sahara Reporters rauwar amma basu bayyana sanadi ba. Ya rasu yana da shekaru 79.   A shekarar 1989 ne Marigayin ya zama Sarki. Wani daga cikin iyalan mamacin ya bayyanawa Majiyarmu cewa sun yi babban Rashi.   Muna fatan Allah ya jikansa.