fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Blaise Matuidi

Gwaje-gwajen da aka yiwa dan wasan juventus Blaise Matuidi sun tabbatar da cewa yana dauke da cutar coronavirus

Gwaje-gwajen da aka yiwa dan wasan juventus Blaise Matuidi sun tabbatar da cewa yana dauke da cutar coronavirus

Wasanni
Dan wasan tsakiya na faransa da kuma Juventus Blaise Matuidi na dauke da cutar coronavirus.   A shafin yan kungiyar tasu na yanar gizo sun ce, an yima Matuidi gwaje-gwaje kuma hakan ne ya tabbatar da cewa yana dauke da cutar Covid-19. Kuma a ranar laraba 11 ga watan maris dan wasan ta taimaka wurin killace kanshi a gida. Za a cigaba da kula da shi kuma zai bi dokar da gwamnati da hukumar lafiya suka tsara gami da cutar, babu wata alamar cutar a tattare da shi a halin yanzu. Kuma ya kasance dan wasa na biyu daya ya fara kamuwa da cutar Covid-19 a Juventus bayan dan wasan baya su Daniele Rugani. A ranar 11 ga watan maris ne Rugani ya fara killace kanshi ayayin da kulob din Serie A suke dubo sauran mutanen daya yi mu'amala dasu.