Wani dan jihar Kano mai suna Hussein Auwal ya fara tafiya a kafa daga Abuja izuwa jihar Legas a ranar laraba.
Inda yayi hakan domin ya nuna goyo bayan shi akan zabar shugaban jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu a matsayin shugaban kasar Najeriya a shekarar 2023.
Daya daga cikin jigon jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya ce kamar dukkan 'yan Najeriya na gari, yana jin haushi da damuwa game da ta'addancin da aka kai wa mutanen Borno, Yobe, Benue, Neja, Imo da sauran sassan kasar. .
Tinubu, ta hanyar Twitter, ya lura cewa wadannan hare-haren sun sa mutane da yawa sun raina sojoji da sauran jami'an tsaro.
Amma, ya yi gargadin cewa “Kada muyi haka. Jajirtattun maza da mata suna aiki a cikin jami'an tsaronmu, suna saka rayukansu cikin haɗari don kare mu.
“Muna tare da su. Gwamnati kuma dole ne ta ci gaba da karfafawa jami'an tsaro gwiwa don yin iya kokarinsu don shawo kan wannan barazanar. Rayuwar 'yan Najeriya marasa laifi da kuma ci gaban kasar nan gaba na iya kasancewa cikin daidaito. ”
Ya kuma yi gargaɗi cewa “A matsayinmu na mutan...
A kwanakinnan ana ta rade-radin cewa gwamnan Zamfara, Bello Matawalle zai koma jam'iyyar APC.
Wannan magana na kara karfafa, musamman da aka ganshi ya je ganawa da daya daga cikin iyayen Jam'iyyar, Bola Ahmad Tinubu.
Rahotanni sun bayyana cewa rashin kyawun yanayi ya hana Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo halartar bikin zagayowar ranar haihuwar tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Ahmad Tinubu a Kano.
Bayan Osinbajo, kakakin majalisar Dattijai, Sanata Ahmad Lawal dana wakilai, Femi Gbajabiamila da Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola da dai sauransu na daga wanda gurbatar yanayin yawa cikas wajan halartar wannan biki.
Saidai kakakin mataimakin shugaban kasar, Laolu Akande ya bayyana cewa, Osinbajo zai halarci zaman ta kafar sadarwar zamani.
“VP Osinbajo spending the day celebrating Asiwaju on his 69th birthday was on course to Kano this morning until weather conditions aborted travel plans. He’ll alongside Mr. President join the 12th BAT Colloquium...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, Tsohon Gwamnan Legas, Bola Ahmad Tinubu, Mutum ne me karfin fada aji a kasarnan.
Ya bayyana hakane a sakonsa na taya, Tinubu murnar cika shekaru 69 inda ya bayyana cewa dan siyasar mutum ne me kishin kasa sosai.
Ya bayyana cewa, Tinubu ya taimaka wajan dorewar jam'iyyar APC. Yace yana tayashi da iyalansa da kuma abokansa murnar wannan matsayi da ya kai a rayuwa.
A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda Tinubu ya kusa faduwa a Kaduna
“The shared vision that will bring harmony and well-being to everyone is most timely, clearly reflecting Senators Tinubu’s patriotism and benevolence.”
The President affirmed that the APC stalwart has inspired many leaders and continues to nurture talents for...
Boda Ahmad Tinubu, Jigo a jam'iyyar APC a yayin da yake shiga dakin taro na Arewa House dake Kaduna, yayi tuntube.
Ya dan tafi, taga-taga, kamar zai fadi amma sai ya dafa teburi, kuma da taimakon mukarrabansa suka taroshi bai kai kasa ba ya ci gaba da tafiya.
Tinubu ya yi jawabi a wajan taron na tunawa da marigayi, Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto.
A baya dai, hutudole.com ya kawo muku yanda Tinubu yace har yanzu tattalin arzikin Najeriya be dawo daidai ba
https://twitter.com/THISDAYLIVE/status/1375863595024715782?s=19
https://twitter.com/Rasheethe/status/1375821045777715201?s=19
Video: Tinubu Stumbles While Arriving at Arewa House for Sardauna Lecture.
Leader of the ruling All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola...
Jigo a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa duk da fitar da Najeriya ta yi daga matsin tattalin arziki, har yanzu tattalin arzikin kasar bai dawo daidai ba.
Ya bayyana hakane a jawabin da yayi a Arewa House wajan taron tunawa da marigayi, Sir Ahmadu Bello, Sardaunan Sokoto.
Ya bayyana cewa yayin da Najeriya ke tsaka da fama da matsalolinta, sai ga Cutar Coronavirus/COVID-19 ta cimmata, kuma kamar sauran kasashen Duniya, Tattalin Arzikin Najeriya ma ya samu tawaya.
Yace amma kokari shugaba Buhari yasa ba'a sha wuya sosai ba inds har aka fita daga matsin tattalin arziki, yace amma maganar gaskiya har yanzu tattalin arzikin bai dawo daidai ba musamman ta bangaren ayyukan yi.
A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda wasu Iny...
Olusegun Bamgbose, Coordinator na kungiyar CAGG, ya bayyana gudummawar naira miliyan 50 da shugaban jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Bola Tinubu ya yi wa jihar Katsina a matsayin siyasa, munafunci da takaici.
Bamgbose ya ce ba laifi ba ne a ba da gudummawar kudi don taimaka wa ’yan kasuwar da suka yi asarar kayayyakinsu da shagunansu a babbar kasuwar ta Katsina, amma yana mamakin dalilin da ya sa tsohon Gwamnan na Jihar Legas bai taba tunanin yin hikima da wajibcin yin hakan ba lokacin da rikici ya faru a Kasuwar Sasa a jihar Oyo.
Ya kuma yi mamakin dalilin da ya sa halin ‘yan kasuwar da kayansu da dukiyoyinsu suka salwanta a gobarar Kasuwar Ijesha bai taba daukar hankalin Tinubu ba.
A baya dai hutudole.com ya kawo muku yanda Bola Ahmad Tinub...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, Jigo a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ne babban abokinsa a harkar siyasa.
Shugaba Buhari ya bayyana cewa, maganar wai rashin jituwarsu da Tinubu ba gaskiya bane inda yace yana girmamashi kuma da alaka mai kyau a tsakaninsu.
Kakakin shugaban kasar, Malam Garba Shehu ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar. Yace wasu ne kawai ke son amfani da kafafen yada labarai dan yada karya ga al'umma.
President Muhammadu Buhari has put to death rumours of an alleged rift with political collosus, Bola Ahmed Tinubu adding that he is a Strong Ally.
In a statement on Wednesday, signed by Presidential Spokesman, Garba Shehu, President Buhari described the Asiwaju of Lagos as "one of the most respected political lead...