fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Bola Tinubu

Babanmu bai kamu da Coronavirus/COVID-19 ba>>Dan Gidan Bola Tinubu

Babanmu bai kamu da Coronavirus/COVID-19 ba>>Dan Gidan Bola Tinubu

Siyasa
Dan gidan jigo a jam'iyyar APC,  Bola Ahmad Tinubu, watau Seyi Tinubu ya bayyana cewa mahaifinsu bai kamu da cutar Coronavirus/COVID-19 ba.   Akwai Rahotannin dake yawo a shafukan sada zumunta cewa wai Bola Tinubun ya kamu da cutar Coronavirus/COVID-19 kuma yana kasar Faransa yana samun kulawa.   Saidai dan Nasa ya bayyana jawabin kakakin Tinubun, Tunde Rahman inda yace Tinubu yayi gwajin cutar har sau 15 amma duka basu nuna cewa ya kamu da cutar ba.   Ya kara da cewa mahaifinsa yanzu haka yana kasar Ingila inda yake karbar rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 din. “According to Tunde Rahman, spokesperson for Bola Tinubu, Asiwaju is not in Paris and he doesn’t have Coronavirus.   “That’s a lie from the pit of hell because my father is very...
Shugaba Buhari ya dukufa wajan ganin ya warware matsalolin Najeriya>>Bola Tinubu

Shugaba Buhari ya dukufa wajan ganin ya warware matsalolin Najeriya>>Bola Tinubu

Siyasa
Tsohon gwamnan Legas kuma jigo a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya taya shugaban kasa, Muhammadu Buhari murnar cika shekaru 78 da haihuwa.   A sakon nasa, Tinubu ya bayyana shugaba Buhari a matsayin dan kishin kasa wanda ke son ganin ci gaban Najeriya.   Tinubu yace yana goyon bayan shugaba Buhari bisa kokarinsa wajan warware matsalolin Najeriya da suka dade suna damunta. Ya kuma godewa Allah da rayuwar shugaban kasar. “Congratulations to President Muhammadu Buhari on the occasion of his 78 birthday.   “I join with all patriotic and peace-loving Nigerians in supporting your efforts to move Nigeria forward and to find lasting solutions to the longstanding issues that have faced our nation for so long.   “You are a true patriot who wants t...
Kasa CBN ya buga sabbin kudi kuma ka dakatar da karbar haraji dan talaka ya samu saukin rayuwa>>Tinubu ga Buhari

Kasa CBN ya buga sabbin kudi kuma ka dakatar da karbar haraji dan talaka ya samu saukin rayuwa>>Tinubu ga Buhari

Kiwon Lafiya
Jigo a jam'iyyar APC kuma tsohon gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya jawo hankalin shugaban kasa,Muhammadu Buhari da ya sa babban bankin Najeriya, CBN ya buga sabbin kudi dan a tseratar da tattalin arzikin Najeriya daga rushewa.   Tinubu yayi wannan maganane a lokacin bikin tunawa da zagayowar ranar haihuwarshi da ya cika shekaru 68.   Yace 'yan Najeriya su hada kai da kuma kiyaye abinda zai jawo yaduwar cutar Coronavirus/COVID-19 sosai dan kuwa tsarin kiwon Lafiya na Najeriya ba zai taba iya daukar ace mutane da yawa sun kamu da cutar ba.   Tinubu ya bayar da misalin kasar Amurka da yace take da tsarin lafiya me karfi amma gashi lamarin yana gagararsu suna shiga cikin matsalar karancin kayan aiki da likitoci.   Yace to wannan ya ka...
Kwadayin takarar 2023 na wa jam’iyyar APC illa irin ta Coronavirus/COVID-19 >>Tinubu

Kwadayin takarar 2023 na wa jam’iyyar APC illa irin ta Coronavirus/COVID-19 >>Tinubu

Siyasa
Jigo a jam'iyya me mulkita APC, Tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Ahmad Tinubu ya nuna damuwa kan yanda wasu 'yan jam'iyyar tasu tun yanzu idanunsu sun rufe kan neman takarar shekarar 2023.   Tinubu yace a yayin da Najeriya ta ke kula da Cutar Coronavirus/COVID-19 yanda ya kamata to akwai wata cutar dake damun 'yan siyasa shine hangen 2023.   Tinubu yakara da cewa tun kamin shugaba Buhari ya shekara akan mulki su wadannan 'yan siyasa sun wasa wukakensu zasu yi yanka.   Yace Shugaban kasa, Muhamadu Buharine mutum na farko da wannan lamari yake shafa inda yace maimakon wadannan 'Yan siyasa su taimakawa shugaban ya cika Alkawuran da ya dauka amma inda suka nufa daban.   Ya bayyan cewa wadannan mutanene suka yi kutin-kutin aka dakatar da shugaban jam'...