fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Borno Eid

‘Ku hakura da halartar Sallar Eid -Ma’aikatar lafiya dake jihar Borno ta shawarci tsofaffi masu shekaru sama da 60

‘Ku hakura da halartar Sallar Eid -Ma’aikatar lafiya dake jihar Borno ta shawarci tsofaffi masu shekaru sama da 60

Kiwon Lafiya
Ma'aikatar lafiya dake jihar Borno ta Shawarci tsofaffi da masu fama da cututtuka kamar ciwan sukari da su kaurace halattar sallar Eid a sakamakon halin da suke ciki.   Sanarwar ta fito ne ta shafin hukumar inda ta bukaci da tsofaffi masu shekaru sama da 60 da kuma masu fama da cutar Asma, ciwan sukari da sauran cututtuka da ke da alaka da numfashi da su hakura da halatar sallar Eid Wanda zai guduna a ranar Lahadi 24 ga watan Mayu. https://twitter.com/Borno_Health/status/1264246619425452032?s=20 Jihar Borno ta sanar da yin sallar Eid a jihar ta duk da fargabar cutar coronavirus data bullar a jahar a makwannin baya.   Haka zalika itama jihar Kano ta dauki makamancin wannan mataki inda ta shawarci kaurace  zuwa da kananan yara da kuma tsofaffi masu Shekaru.