fbpx
Thursday, June 8
Shadow

Tag: Borussia Dortmund

Dortmund tasha kashi a hannun Freiburg yayin da Inter Milan ta lallasa Genoa

Dortmund tasha kashi a hannun Freiburg yayin da Inter Milan ta lallasa Genoa

Wasanni
Sabo dan wasan Inter Milan Eden Dzeko yayi nasarar ciwa kungiyar kwallo guda yayin data fara wannan kakar cikin nasara bayan ta lashe Serie A a kakar bara, inda ta doke Genoa daci 4-0. Yayin da ita kuwa kungiyar Freiburg ta koma ta biyu a teburin gasar Bundesliga bayan tayi nasarar lallasa Borussia Dortmund daci 2-1, inda Dortmund ta mamaye wasan amma ta kasa zira kwallaye masu yawa. Dortmund beaten by Freiburg, Inter Milan thrash Genoa Debutant striker Edin Dzeko was on target as Inter Milan got their Serie A title defence off to a flying start, thrashing Genoa 4-0 in their opening match of the season in front of fans in the San Siro on Saturday. Freiburg rose to second in the Bundesliga table on Saturday thanks to a gritty 2-1 win over a Borussia Dortmund side who dominated p...
Dortmund 2-1 Werder Bremen: Reus ya taimakawa sabon kocin Dortmund ya samu nasara a wasa na farko bayan kungiyar ta kori Licien Favre

Dortmund 2-1 Werder Bremen: Reus ya taimakawa sabon kocin Dortmund ya samu nasara a wasa na farko bayan kungiyar ta kori Licien Favre

Wasanni
Kaftin din Dortmund, Marco Reus ya taimakawa sabon kocin kungiyar Edin Terzic ya samu nasara a wasa na farko daya fara jagirantar kungiyar, bayan ta kori Lucien Favre sakamakon lallasawar da Stuttgart tayiwa Dortmund 5-1 a gidan ta. Kungiyar Dortmund ta yiwa Terzic kwantiraki ne izuwa karshen kakar yayin da yayi nasarar jagorantar kungiyar ta samu nasara karo na farko a cikin wasanni hudu data buga na gasar Bundlesliga. Dortmund ta fara jagorancin wasan ne ta hannun Guerreiro kafin Sergent ya ramawa Bremen kwallon. A karshe dai Dortmund ce tayi nasarar lashe gabadaya maki uku na wasan bayan Reus yayi nasarar ci mata kwallo guda ana daf da tashi wasa. Sakamakon wasan yasa yanzu Dortmund ta koma ta hudu a saman teburin gasar Bundlesliga yayin da Bayer Leverkusen ta wuce ta da maki b...
Bayern Munich ta koma saman teburin Bundlesliga bayan ta lallasa Dortmund 3-2

Bayern Munich ta koma saman teburin Bundlesliga bayan ta lallasa Dortmund 3-2

Wasanni
Kungiyar zakarun kasar Jamus wato Bayern Munich tayi nasarar lallasa Borussia Dortmund 3-2 a wasan Der Klassiker na farlo na suka buga a wannan kakar. Munich tayi nasarar cin kwallayen ne ta hannun zakarun tan wasan ta wato David Alaba,Lewandowski da kuma Leory Sane,  yayin da Marco Reus da Erling Braut Haaland suka taimakawa Dortmund da kwallaye biyu a wasan. Tauraron dan wasan Bayern, Kimmich ya bar filin wasan cikin hawaye bayan ya samu rauni a gwiwar shi yayin daya yi kokarin kwace kwallo a hannun Haaland. Sakamakon wasan yasa yanzu Bayern Munich ta koma saman teburin gasar Bundlesliga yayin data wuce RB Leipzig da maki biyu  kuma ta wuce Dortmund da Mali uku.
Arminia 1-4 Bayern Munich, Hoffenheim 0-1 Dortmund: Lewandowski da Mueller sun zira kwallaye hudu yayin da Resu yaci ya ciwa Dortmund guda

Arminia 1-4 Bayern Munich, Hoffenheim 0-1 Dortmund: Lewandowski da Mueller sun zira kwallaye hudu yayin da Resu yaci ya ciwa Dortmund guda

Uncategorized
Robert Lewandowski da Thomas Mueller sun yi nasarar zirawa Bayern Muncih kwallye hudu yayin data lallasa kungiyar Arminia 4-1 a gasar Bundlesliga wanda hakan yasa yasa ta koma ta biyu a saman teburin gasar bayan Hoffenhiem ta lallasa su a watan daya gabata. Kungiyar Bayern Munich, wadda tayi nasarar lashe kofuna uku a kakar data gabata ta fara jagorantar wasan ne ta hannun Mueller a minti na 8 kafin Lewandowski ya zirwa nashi kwallayen guda biyu. Bayan an dawo daga hutun rabin lokaci shima Mueller ya kara zira wata kwallon kafin a baiwa dan wasan su Tolisso jan kati. Itama kungiyar Dortmund tayi nasarar cin kwallo guda a wasan tada Hoffenhiem wanda hakan ya kasance karo na farko data ci Hoffenheim a gidan ta cikin shekaru 8 da suka gabata, kuma yanzu makin ta ya kasance daidai ...
Dortmund 4-0 Freiburg: Jadon Sancho ya kara rasa wasan Dortmund karo na biyu a jere

Dortmund 4-0 Freiburg: Jadon Sancho ya kara rasa wasan Dortmund karo na biyu a jere

Uncategorized, Wasanni
Tauraron dan wasan Ingila wanda Manchester United take farautar siya a wannan kakar wato Jadon Sancho ya kara rasa wasan Dortmund karo na biyu saboda matsalar numfashi da yake fama da shi. Dan wasan Amurika mai shekaru 17 Giovanni Reyna shine ya mayewa kungiyar gurbin Sancho a wasan kuma yayi kokari sosai tare da Haaland yayin da suka taimakawa Dortmund tayi nasarar cin hudu bayan ta sha kashi a makon daya gabata. Dan wasan kasar Norway Haaland yaci kwallaye biyu a wasan yayin da gabadaya kwlayen shi na wannan shekarar suka kama 17 daga wasanni 18 daya buga na Bundlesliga. Emre Can shima yayi nasarar zira kwallo guda a wasan sai kuma ana gab da tashi Haaland ya taimakawa Felix Passlack ya zira kwallo guda wadda ta kasance ta hudu duk da cewa zakaran kungiyar su Sancho bai buga wasan b...
Jadon Sancho: Manchester United baza su biya sama da euros miliyan 50 ba wurin siyan dan wasan Ingilan

Jadon Sancho: Manchester United baza su biya sama da euros miliyan 50 ba wurin siyan dan wasan Ingilan

Wasanni
Kungiyar Borussia Dortmund sun bukaci euros miliyan 100 ga duk kungiyar da zata siya Jadon Sancho yayin da dan wasan yake da sauran shekaru biyu a kwantirakin shi. Jadon Sancho yayi kokari sosai a wannan kakar yayin daya ci kwallaye guda 17 kuma ya taimaka wurin cin kwallaye guda 16. Dan wasan mai shekaru 20 yanada ra,ayin komawa premier lig amma United da Dortmund har yanzu basu sasanta ba yayin da suka bukaci su biyu euros miliyan 100 bayan su sun siyan dan wasan a farashin euros miliyan 8 daga kungiyar City a shekara ta 2017. United sune kungiyar da keda alamun amincewa da bukatar Dortmumd amma wasu manyan kungiyar a bayan fage sun fadi cewa kudin da Dortmund suka sama dan wasan nasu bai dace da yanayin da ake ciki ba na annobar korona, kuma idan har suna so su siye shi to sai su...
Dortmund 0-4 Haffenheim: Kramaric ya zamo dan wasan daya ci kwallaye hudu a wasa daya na gasar Bundlesliga a wannan kakar

Dortmund 0-4 Haffenheim: Kramaric ya zamo dan wasan daya ci kwallaye hudu a wasa daya na gasar Bundlesliga a wannan kakar

Wasanni
Yayin da Dortmund suka samu damar kasancewa na biyu a gasar Bundlesliga su kuma Haffenheim suke fafitikar neman cancanta a gasar Europa lig, Haffenheim ne suka samu nasara a wasan yayin da Kramaric ya fara cin kwallo a wasan cikin minti na takwas. Dortmund sun yi kokari sosai kafin aje hutun rabin lokaci yayin da Achraf Hakimi da Jadon Sancho suka kasance a benci su kuma Haffenheim suka kara jefa wata kwallon kuma Kramaric ne ya kara cin kwallon. Amma sai dai Dortmund sun kasa cin kwallon a wasan. Bayan wasu mintina kuma Kramaric yaci kwallon shi ta uku a wasan. Dortmund sun shigo da Jadon Sancho da Achraf Hakimi bayan an dawo daga hutun rabin lokaci amma duk da haka an cigaba da zira masu kwallayen kuma duk mutun daya ne yaci su. A karshe dai an tashi wasan 4-0 wanda ...
Dortmund 2-0 RB Leipzig: Haaland yaci kwallaye biyu yayin da Jadon Sancho ya kasance a benci

Dortmund 2-0 RB Leipzig: Haaland yaci kwallaye biyu yayin da Jadon Sancho ya kasance a benci

Wasanni
Erling Braut Haaland yayi nasarar cin kwallaye har guda biyu yayin da suke karawa da kungiyar RB Leipzig dazu. Kuma Dortmund yanzu sun tabbatar da cewa zasu kasance na biyu a gasar Bundlesliga saboda nasarar da suka yi na 2-0. Dortmund sun sha wahala a hannun kungitar Mainz a tsakiyar wannan makon a gidan su yayin da suka basu kashi har 2-0, kuma suma yanzu Dortmund sun rama abun da aka yi masu yayin da suka karyawa RB Leipzig kokarin da suka yi na buga wasanni 13 ba tare da an cire suba. Dortmund sun hana Timo Warner cin kwallo a wasan shi na karshe a kungiyar RB Leipzig kafin ya koma Chelsea. Haaland ya kai hari sau biyu amma Gulacsi ya hana shi cin kwallon, kuma shima Thorgan Hazard ya kai hari amma dan wasa ya hana shi cin kwallon. Dortmund sun yi kokari sosai kafin aje ...
Mainz sun bata ran kun Dortmund yayin da suka buga wasa jiya wanda suka tashi 2-0

Mainz sun bata ran kun Dortmund yayin da suka buga wasa jiya wanda suka tashi 2-0

Uncategorized
Dortmund sun kasance na biyu a gasar Bundlesliga bayan jiya kungiyar Mainz sun yi nasara a kansu yayin da suka tashi wasan 2-0. Abokan hamayyar Dortmund Bayern Munich sune suka lashe kofin gasar Bundlesliga ranar talata karo na takwas a jere. Dortmund sun yi kokari sosai a lokacin da aka fara buga wasan amma sun kasa jefa kwallo cikin ragar Mainz. Jonathan Burkardt ne ya fara cin kwallon a wasan a minti na 33 kafin aje hutun rabin lokaci, yayin da Ridle Baku ya bugo kwallon shi kuma dan wasan mai shekaru 19 yayi nasarar cin kwallon da kai. Duk da cewa zakarun yan wasan Dortmund guda uku Jadon Sancho, Thorgan Hazard da Erling Braut Haaland suna cikin wasan kungiyar bata ci kwallo ba. Bayan an dawo daga hutun rabin lokaci wasan ya kara yiwa kungiyar Dortmund muni, yayin da aka ba M...
Haaland ya ciwa Dortmund kwallo 1 data bata nasara akan Duesseldorf

Haaland ya ciwa Dortmund kwallo 1 data bata nasara akan Duesseldorf

Wasanni
A yaune aka buga wasan Bundesliga tsakanin Borussia Dortmund da Duesseldorf inda wasan ya tashi Dortmund na nasara da 1-0.   Haaland da ya dawo daga hutun jinyar da yayine ya saka kwallon da kai bayan da aka sakoshi cinin wasan daga baya.   Wannan kwallo da yaci itace kwallonsa ta 41 a kakar wasan bana. https://twitter.com/BorussenEdits/status/1271827386343006208?s=19 https://twitter.com/IAmSaquon/status/1271835751248953345?s=19   https://twitter.com/LiverpoolHaz/status/1271837987303616514?s=19 Bidiyon kwallon ta Haaland kenan a sama.