fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: Borussia Dortmund

Borussia Dortmund 1-0 Hertha Berlin: Emre Can ya taimakawa Dortmund a wasan da suka buga jiya

Borussia Dortmund 1-0 Hertha Berlin: Emre Can ya taimakawa Dortmund a wasan da suka buga jiya

Uncategorized
Borussia Dortmund sun cigaba da fafatawa domin suga sun kerewa abokan hamayyar su wato Bayern Munich wanda sune a saman teburin gasar Bundlesliga a yanzu yayin da suka wuce Dortmund da maki bakwai. A jiya Dortmund suka buga wasa tsakanin su da Hertha Berlin kuma sun yi nasarar jefa kwallo guda a wasan, yayin su kuma abokan hamayyar su Munich suka yi nasarar tashi a 4-2 tsakanin su da Leverkusen duk dai a jiyan. Dortmund sun barar da kwallaye dama yayin da tauraron Ingila Jadon Sancho shima ya barar da kwallaye biyu masu kyau, daga bisani kuma Emre Can yayi nasarar cin kwallon daya bayan an dawo daga hutun rabin lokaci. Yayin da aka kusa gama wasan, gabadaya yan wasan Dortmund dana Hertha Berlin guda 22 sun tsugunna a tsakiyar filin wasan sun yi zanga zangar mutuwar wani baki...
Jadon Sancho ya kafa tarihi a kwallon kafa ta kasar Ingila da gasar Bundesliga yayin daya ci kwallaye uku (Hat trick)

Jadon Sancho ya kafa tarihi a kwallon kafa ta kasar Ingila da gasar Bundesliga yayin daya ci kwallaye uku (Hat trick)

Wasanni
A jiya 31 ga watan mayu Jadon Sancho yayi nasarar kafa tarihi a kwallon kafa ta kasar Ingila da kuma gasar Bundesliga yayin daya ci kwallaye har uku a wasan su da Paderburn wanda suka tashi 6-1. Sancho ya bayyana wata riga wadda aka rubuta " a yiwa George Floyd adalci " yayin daya jefa kwallon shi ta farko bayan Thorgan Hazard ya jefa tashi kwallon. Jadon ya jefa kwallon shi ta biyu a minti na 74 yayin da kuma ya jefa kwallon shi ta uku gab da za'a tashi wasan. Yanzu kwallayen Sancho sun kai 15 a wannan kakar wasan, yayin daya zamo dan wasan ingila na farko daya cin kwallaye 15 kuma ya taimaka wurin cin kwallaye guda 15 a kakar wasa guda cikin manyan gasar nahiyar turai guda biyar, tun lokacin da Matt Le Tissier yayi hakan a kungiyar Southampton ta Premier lig shekara ta 1994-95....
Dortmund 6-1 Paderburn: Dortmund sun yi nasara a wasan da suka buga da Paderburn yayin da Sancho yayi nasarar jefa kwallaye har guda uku

Dortmund 6-1 Paderburn: Dortmund sun yi nasara a wasan da suka buga da Paderburn yayin da Sancho yayi nasarar jefa kwallaye har guda uku

Uncategorized
A ranar lahadi 31 ga watan mayu kungiyar Dortmund suka Kara da Paderburn kuma sunyi nasara a wasa  yayin da suka tashi 6-1, kuma Sancho yayi nasarar jefa kwallaye har guda uku a wasan. Gabadaya kungiyoyin basu ci kwallo ba kafin aje hutun rabin lokaci, bayan an dawo kuma da Hazard shine ya fara cin kwallo bayan minti uku Sancho shima ya jefa kwallo daya. Dan wasan ingilan ya bayyana wata riga wadda aka rubuta "a yiwa George Floyd adalci bayan yaci kwallo shi ta farko a wasan. Dortmund sun sha gwagwarmaya kafin aje hutun rabin lokaci yayin da tauraron su Haaland bai buga wasan ba saboda yana da rauni. Bayan Dortmund sun ci kwallo biyu, dan wasan Paderburn Hunemeier yaci kwallo daya kuma bayan minti biyu Sancho ya kara cin wata cin wata kwallon. Yayin da aka kusa gama wasan Ac...
Har yanzu Sancho yana so ya koma Premier lig amma Dortmund basu da ra’ayin rage farashin sama da euros miliyan 100 akan dan wasan

Har yanzu Sancho yana so ya koma Premier lig amma Dortmund basu da ra’ayin rage farashin sama da euros miliyan 100 akan dan wasan

Wasanni
Borussia Dortmund baza suyi wa wata kungiya rangwame ba wajen siyar da tauraron dan wasan su Jadon Sancho yayin da suke burin karbar euros miliyan 110 a hannun kungiyar data shirya siyan dan wasan. Sancho har yanzu yana so ya koma daya daga manyan kungiyoyin premier lig kuma ba shi da ra'ayin bukatar sabon kwantiraki a kungiyar Dortmund yayin da kwantirakin shi zai kare nan da 2022. Kungiyar Manchester United da Chelsea suna cikin kungiyoyin dake harin siyan Sancho amma  da dukkan alamu sai an samun saukin cutar Covid-19 zasu siye shi. Duk da cewa Sancho yana fama da rauni a wannan kakar wasan kuma hakan yasa daga benci yake fara buga wasanni, yayi nasarar jefa kwallaye har guda 14 kuma ya taimaka wurin cin kwallaye guda 16 a wasanni 21 daya buga.
Haaland ba zai buga wasan Dortmund ba ranar lahadi yayin da Dahoud ba zai sake buga wasa ba a kakar bana

Haaland ba zai buga wasan Dortmund ba ranar lahadi yayin da Dahoud ba zai sake buga wasa ba a kakar bana

Wasanni
Erling Braut Haaland ba zai samu damar hallatar wasan Dortmund ba wanda zasu buga ranar lahadi tsakanin da Paderburn yayin da shi kuma abokin aikin shi Mahmoud Dahoud ba zai kara buga wasa ba a wannan kakar wasan. Haaland da abokin aikin shi Mahmoud Dahoud sun samu raunika a ranar talata yayin da suke Karawa da kungiyar zakarun Bundlesliga Bayern Munich. Haaland ya kasance daya daga cikin zakarun matasan yan wasan yayin da yaci kwallaye sama da 40 a wannan kakar wasan. A ranar juma'a babban kochin kungiyar Dortmund Lucien Favre ya bayyana cewa Mahmoud Dahoud ba zai cigaba da buga wasannin wannan kakar wasan ba yayin da shima Erling Braut Haaland ba zai samu damar hallatar wasan ba a ranar lahadi. Sun fahimci hakan ne bayan sun buga wasa tsakanin su da Bayern.
Dortmund sun jefa kwallaye biyu a wasan da suka buga da Wolfsburg

Dortmund sun jefa kwallaye biyu a wasan da suka buga da Wolfsburg

Wasanni
Jadon Sancho ya taimaka wurin cin kwallon da Achraf Hakimi yaci bayan an dawo daga hutun rabin lokaci, yayin da suka dakko shi daga benci a minti 65. Borussia Dortmund sun samu karin maki yayin da Raphael Guerriero yayi nasarar cin kwallo kafin aje hutun rabin lokaci a minti na 32. Wolfsburg sun kaiwa Dortmund hare-hare da dama amma sai dai basu samu nasarar jefa ko kwallo daya ba. A karshe Dortmund sum samu karin maki uku yayin da suka kasance bayan zakarun gasar Bayern Munich da maki daya kacal su kuma Wolfsburg suka kasance na shida a teburin gasar.
Masoyan kungiyar Dortmund zasu iya taimakawa wajen cigaba da buga wasannin gasar Bundesliga

Masoyan kungiyar Dortmund zasu iya taimakawa wajen cigaba da buga wasannin gasar Bundesliga

Wasanni
A ranar laraba shugaban yan sandan Dortmund Grego Lange ya bukaci masoyan wasan kwallon kafa na kasar jamus da su bayyana cewa cigaba da buga wasannin gasar Bundlesliga a wannan karshen makon ba kuskure bane, bayan cutar Covid-19 tasa an dakatar da wasannin har na tsawon watanni biyu. Ana ta yin maganganu akan cewa watakila masoyan wasan kwallon kafa zasu taru a filin wasan Dortmund a ranar sati idan zasu buga wasa tsakanin su da kungiyar Schalke ba tare da yan kallo ba, yayin da suke shirin cigaba da wasannin nasu a karshen wannan makon. Darektan kungiyar Dortmund Christian Hockenjos ya tabbatar da cewa zasu kiyaye dukkan wata matsala, kuma abokan aikin shi masu lura da masoyan su sun gaya mai cewa kungiyar masoyan su sun ce baza su zo filin wasan ba. Za'a cigaba da bug...
Shugaban Dortmund ya gargadi Manchester United cewa basa su rage masu farashin da suka sawa jadon sancho ba

Shugaban Dortmund ya gargadi Manchester United cewa basa su rage masu farashin da suka sawa jadon sancho ba

Wasanni
Shugaban Dortmund Hans-Joachim Watze ya gargadi Manchester United cewa basa su taba rage masu farashin da suka sawa jadon sancho ba a kakar wasan bana duk da cewa annobar cutar coronavirus tasa an rage farashin yan wasan kwallon kafa.     Watze ya Kara da cewa tun kafin barkewar cutar coronavirus dama Dortmund sun fi so sancho ya cigaba da wasa a kungiyar su. Dan wasan ingilan yana kokari sosai a kakar wasan bana, yaci kwallaye 17 kuma ya taimaka wurin cin kwallaye har guda 19 a wasanni guda 35 daya buga a kakar wasan bana. United na shirin mayar da sancho dan wasa mafi tsada a ingila don sun taya shi a farashin euros miliyan 100. An samu labari cewa Dortmund sun yankewa sancho farashin euros miliyan 120 kuma ana sa ran cewa kungiyar Chelsea da United zasu iy...
PSG ta fitar da Dortmund daga Champions League,  Neymar ya kafa Tarihi

PSG ta fitar da Dortmund daga Champions League, Neymar ya kafa Tarihi

Wasanni
Kungiyar kwallon kafa ta PSG ta lallasa Borussia Dortmund da ci 2-0 a wasan zagaye na biyu na kungiyoyi 16 da suka rage na gasar Champions League da aka yi a daren Laraba. Neymar ne ya fara ciwa PSG kwallo wanda a lokacin murnar cin kwallon saida ya kwaikwa yi irin murnar cin kwallon da dan kwallon Dortmund, Erling Braut Haaland ke yi. Bernat ne ya ciwa Liverpool kwallo ta 2. Neymar ya ci jimullar kwallaye 35 kenan a gasar ta Champions League.   Bayan kammala wasan, sai da 'yan wasan PSG suka zauna kasa suka kwaikwayi murnar cin kwallo ta Haaland. Dan wasan Dortmund, Can ya samu jan kati na kaitsaye bayan da ya ture Neymar a wasan.   Da wannan sakamako PSG ta kai ga wasan Quarterfinals na gasar ta Champions League.