
Ba zamu samu tsira ba har sai an yiwa kowa rigakafin Coronavirus/COVID-19>>Boss Mustapha
Sakataren gwamnatin tarayya wanda kuma shine shugaban kwamitin yaki da cutar Coronavirus/COVID-19, Boss Mustapha ya bayyana cewa, sai idan an yiwa kowa rigakafin Coronavirus/COVID-19 ne sannan za'a tsira saga cutar.
Ya bayyana hakane wajan kaddamar da yiwa mutane Allurar rigakafin inda yace a daina nuna kyama ga rigakafin.
Yace ta hanyar Rigakafinne zamu iya baiwa kan mu da na kusa da mu kariya daga cutar.
“For us in Nigeria and indeed nations of the world, the lessons to be drawn from this lack of discrimination by the virus are numerous. They include the fact that we must approach the vaccine phase with the unity of purpose.
“We must understand that nobody is safe until everyone is vaccinated. We must recognise that vaccine hesitancy will impact ...