fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Brentford

Brentford ta dare saman teburin gasar Firimiya Lig karo na farko cikin shekaru 74 bayan ta lallasa Arsenal daci 2-0

Brentford ta dare saman teburin gasar Firimiya Lig karo na farko cikin shekaru 74 bayan ta lallasa Arsenal daci 2-0

Wasanni
Brentforf ta dare saman teburin gasar Firimiya karo na farko tun 1 ga watan satumba shekarar 1946, wanda hakan ya kasance shekaru 74 da kwanaki 346 kenan rabonta da darewa saman teburin gasar. Yayin da ita kuma Arsenal ta koma kasan teburin gasar karo na farko tun 8 ga watan augusta shekarar 2015 bayan data sha kashi daci biyu da nema a hannun West Ham, kamar yadda Brentford din tayi mata. Kuma wasan ya kasance karo na farko da sabuwar kungiyar firimiya ta lallasa Arsenal a wasanta na farko tun bayan da Bristol City ta lallasata a kakar 1976/77. https://m.youtube.com/watch?v=6KobYdUYcME Brentford went top of the Premier League table for the time in 74 years following 2-0 win over Arsenal Brentford went top of the Premier League for the first time since September 1, 1946,...