fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: British Council

British Council ta kaddamar da dakin karatu na dijital a Najeriya

British Council ta kaddamar da dakin karatu na dijital a Najeriya

Uncategorized
Kungiyar yada al'adar kasar Burtaniya wato British Council ta kaddamar da katafaran dakin karatu na zamani a Najeriya. Wannan wani bangare ne na kokarin kungiyar na bunkasa ilimi da wal-walar jama'a. A cikin Sanarwar da ta fitar a Abuja, da cewa An samar da tsarin ne da manufar karfafa al'adar karatu a tsakanin 'yan Najeriya ta hanyar saukaka hanyoyin koyo. A cewar sanarwar, samun damar shiga dakin karatun na Dijital, zai kasance kyauta ne har na tsawon watanni (3) ga kowane memba da ya yiyi rajista. Haka zalika sanarwar ta ce, Ko wanne mambar da yayi rijista zai samu damar amfani da kayyaya kin karatu na musamman da su ka hada da fitattun littattafai, Mujallu, jaridu, kasat-kasat, bidiyo da sauran ababen ilimi dake fadin duniya.