
Tarihin da Pogba da Fernandez suka kafa bayan da Manchester United ta lallasa Leeds daci 5-1
Paul Pogba ya zamo dan wasa na bakwai a gasar Firimiya daya taimaka wurin cin kwallaye hudu a wasa guda, kuma ya zamo dan wasan Manchester na farko daya yi hakan.
Yayin da shi kuma Bruno Fernandez ya zamo dan wasan United na farko daya ci kwallaye uku a wasan su na farko a kaka tun bayan Lou Macari a kakar 1977/78, kuma ya zamo dan wasa na 10 a gasar Firimiya daya yi hakan.
Paul Pogba ne ya taimakawa Fernandez wurin cin kwallayen shi uku na wasan wanda hakan ya kasance karo na uku da yan wasan United biyu suka yi hadaka wurin cin kwallaye uku a wasa guda, tun bayan Rooney da Young a shekarar 2011 sai Cole da Solskjaer a shekarar 1997.
Paul Pogba and Bruno Fernandez make history after beating Leeds United 5-1 in their first Premier League match of the season
Paul Pogb...