fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: BUA

Abdulsamad Rabiu ya sake bayar da tallafin Biliyan 3.3 a Yaki Coronavirus/COVID-19

Abdulsamad Rabiu ya sake bayar da tallafin Biliyan 3.3 a Yaki Coronavirus/COVID-19

Kiwon Lafiya
Shugaban kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu ya bayyana cewa ya sake bayar da tallafin Biliyan 3.3 a yaki cutar Coronavirus/COVID-19 bayan a baya ya bayar da tallafin Biliyan 1.6.   Shugaban na BUA ya aikewa kwamitin shugaban kasa dake yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 takarda inda yayi bayanin tallafin nasa a ciki.   Yace za'a baiwa jihar Kano Biliyan 2 daga cikin kudin inda za'a yi amfani dasu wajan samarwa da guraten gwajin cutar Coronavirus isassun kayan aiki.   Sannan yace za'a baiwa jihar Legas Biliyan 1 daga cikin kudin. Sannan kuma ya bayyana cewa,zai bayar da tsabar Miliyan dari 3 ga kwamitin yaki da cutar ta Coronavirus/COVID-19 dan sayan kayan aiki.   Ya kara da cewa zai bayar da tallafin kudinne a karkashin gidauniyarshi ta BUA Founda...